DA AURENA 22__23

729 44 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Page  22 23

Wannan page nakune kawayena tare da kannena

Ina yinku over wallahi 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

Cikin zafin nama Yah Mustapha ya fada dakin yashako wuyan Amadu gam ya fisgosa waje
Hafsat tai maza tajawo rigarta zata saka yah mustapha yadakamun tsawa

Sister idan yar iskaican tabar gidannan da sutura nima na yafeki a dangina
Ya salam 
Allah gani gareka kaban dauki kan lamurrana

Ganin da gaske tana Neman guduwa yah mustapha ya jefar da Amadu sharaf ya cabkota yashiga koda mata marurruka yadinga harbinta yanda kasan soja ya kama barawo
Ban iya jurewa da gudu na janyesa  Hafsat kiruga karda yakara maki
Amma ina nida ita duk mun makaro yace badai iskanci kike takama dashiba to yau zan sauke maki shi kowane kalane

Yacigaba da sambadar Hafsat tun tana kuka harta koma nishi da ahin kurame

Saida ya tabbatar da bata moruwa duk yan kwanakinnan sannan yakoma kan Amadu

Sister kinada reza kuwa

Cikin mamaki nace akwai mizakayi da ita yah mustapha 🤷🏻‍♀

Bansan tambaya kiban kawai
Cikin sauri nadauko masa sabuwar reza dal da lta inajiran naga mezai da ita

Wayyo Yah mustapha karda kasoma mutuwa zaiyi idanka yanyanka masa abar 😜

Dama zai mutum da mun rage mugun iri ai yadage iyakar karfinsa ya tsargama Amadu kaciyarsa da reza
Wata razananniyar kara yasaki
Wanda hakan yai dai dai dashigowan uncle cikin gidan

Uncle kaimasa magana zaikisan kai pls uncle
Cikin rashin damuwa yace Wanda baiji bariba yaji woho ai ya tabe bakinsa

Ganin da gaske Yah Mustapha naneman kisan kai nafasa kuka iyakar karfina
Cikin bacin rai yah mustapha yajefar da rezar ya cakumi wuyan Amadu dake nishin wahala yace karka sake mukara haduwa banda mutunci banda kirki akan Ahalina ya watsar dashi yabar gidan

Sai asannan uncle ya matsa gunsa kai hakuri tsoro naji namatso kwatarka ya hada dani kasan Soja da bakar mugunta

Nidai bakina da goro 🙊🤣

Amadu ta kansa yake Dan haka ba baki sai kunne

Da kyal yace kiramun inna a waya

Darammmm gabana ya yanke yafadi kwanaki dukan da akai masa  kaina ta rama
Yakenan yanzu 😱
Cikin tsoro naba uncle labarin zuwanta wancen karon
Girgiza kansa yai kikara hakuri kinji

Yacigaba da kiran wayar dayake

Yah Dr kana lfy

Eh wallahi gidan Brother ne da matsala

OK saikazo kazoda kayan dinkifa

Nace dinki kuma uncle meza a dinke 😜

Inyazo kyagani yacigaba dayima Amadu sannu yana sinke dariya
Danba karya yaji hannun sabon soja ba laifi

Bamujimaba ya karaso Dr
Nafice Dan kunyar abundama za a fada masa nake

Ina waje nakejin ihun Amadu nace mazafa yau ba kanta 🤣🤣

Yagama dubasa yafito tare da Uncle suka fice uncle nafadamun nai masa ruwan zafi zaikawo roof ashafa masa

Ina gefe nace wannan sambadar taci uwarta baya kenan Amadu🤔



Haka nadafa ruwan inajina tamkar wadda tafara samun yanci a gidan aurenta

Baijimaba yakawo yace kije kigasa shi da kyau zanje gidani

Ina hada ruwan ina tunanin yakamata nima yau nadan ci zalin Amadu ta hanyar zanbada gishiri ga ruwan nasaka masu zafi rau kuma yadan kara ladabtuwa

Ayam tafado bako sallama innarsu Amadu kenan

Batama kula daniba tanata surutunta

Kai yanzu naji farin labari Sarakan kishin duniyar taka taje gidansu iyayenta sun yafema duniya ita kaiba karamin dadi najiba kai tunda sunbarma kaita aniyar kimtsa yar banza
Ta bude dakin tafada

Turus ta tsaya tana zazzalo idanuwa kai gamo kayine koko
Kamarta kifa ta kara matsawa gunsa bata Ankara daba wandoba saida taga yana karewa

Nashigesu ni Hanne wane jini ne nan kuma kaiba maceba 🤷🏻‍♀

Amadu sai kuka
Huwailat ce takira yayanta tace kinata mata fatan kishiya Dan haka ya gutsureta taga yanda za ai wani auren

Kuka inna tasaka ta jawo wata katuwar wayan wuta tayo waje kaina tana kin sabautamun yaro dole na sabautaki

Bantsaya Neman mayafiba nai waje da gudu ta maramun baya

To jama a waiya zata kayane 🤷🏻‍♀

Nagode kullum kara masoya *Da Aure nah*  yake 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

DA AURENAWhere stories live. Discover now