DA AURENA page 91__92

775 30 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452



*Bazan gaji da mika gaisuwata garekuba  masoyana a duk inda kuke tabbas soyayyaiku na matukar faranta mun a koda yaushe cikin kirana kuke cikin yabama littafina kuke ga addu'o inku masu albarka da kuke sambadamun maganar gaskiya ina godiya gareku sosai da sosai masoyanaha 👏🏻👏🏻👏🏻👉🏻😘😘😘❤❤❤*


'''Dan Allah kusani cikin addu'oinku mura ta addabeni ta akuramin sosai da sosai 😭😭😭'''




Page 91 92




*Sokoto*

Dan Allah Daddy kasama zuciyarka dangana kan Huwailat ko kasamu lafiya muma musamu kwanciyar hankali

Hawaye suka zubo mata bata damu da gogewaba ta kama hannunsa ta rike gam .

Sosai yakejin rashin kyautawar da yake nuna ma iyalin nasa yai yawa shikam dama mutuwa yayi ya huta tabbas da zaifi samun kwanciyar hankali .
Baisan ya kamu da son yarinyaiba sai da akai haka ji yake duk bugun numfashinsa tare da sonta yake bugawa .

,, kai hakuri Alhaji nikaina banda iko ko dama ne da tuni na shige gaba gun nema maka farin cikinka ,ta fashe da kuka ,

Ahankali ya tashi zaune hawaye suka zubo masa .
,,insha Allah nadauki dangana daga yau bazan sake tunawa da Huwailat matsayin masoyiyaba sai dai matsayin Diyata amma bazanso ta subucema ahalinaba dan haka son yakamata ya aureta dan akwai alheri tattare da ita ko shakka babu .

Maryam tai murmushi ko shakka rabon dataji farin ciki harta manta .
Ayau ta sake yarda uncle da sis ya dace dan tunda Daddy ya kwanta rabonta data tuna Uncle ko waya dashi lallai ta aminta shakuwace tsakaninta da uncle ba soyayyaba .

Itace da kanta zatai masa wannan albishir din kuwa .

Nace taufa uncle kana ruwa 🥳


Gidansu Suleiman ( major )

Alh yakamata mu binciki inda iyayen yaran nan suke gadai gani sun kammala karatunsu  lafiya ina gudun randa zasu gane karya mukai masu kan iyayensu .

Ajiyar zuciya yai gaskiya kika fada Hjy ammafa nida burina duk randa Allah ya maido Suleiman lafiya na hadasa aure da Hussaina sannan sai ya nemo inda iyayen suke tun sanda nasamu labarin fashin da akai masu Baban Huwailat hankalinsa  yake tashe .

*Abunda ya faru shine*

Tun sanda iyayen Huwailat komi ya kare masu gashi lokacin su Hassan da Hussaina zasu tafi Boarding school sai Baba ya kaisu gun Babansu Habeeb ya nemi alfarmai yakula masa dasu da karatunsu saboda yanzu baida halin iya kula dasu ga ciwon mama gana Abba sannan baisan inda zama zai kaisuba .
Sosai da sosai Babansu Habeeb yaji tausansa dan haka ya anshi amanarsu Hassan da Hussaina .

Wata yar matashiyar budurwa nagani tsaye ta juya baya ga alama kuka take dantaji duk tattaunawar dasukai .

,,Ashe daman ba ganin gida suka tafiba ,ashe daman tsabar kangin rayuwa yasaka iyayenmu barinmu suka bazama duniya !

Tana juyowa saida na razana dan ganin sak Huwailat .

Jin sheshshekar kuka yasaka mama saurin kallon gun taga Hussaina duke tana kuka abunda ta guda kenan dan ita mai saukice kan dan uwanta da Sam baida fara'a da sakin jiki da mutane  kullum cikin bakin rai yake da hade fuska kamar wani babban mutum .

DA AURENAWhere stories live. Discover now