DA AURENA page 48__

692 38 1
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452

Wannan page kyautane Gareku masoyan *DA AURE NAH* fatana Allah yabarni daku muita sama sama sosai ☺☺


Page 48


Tun da motocin daukar amarya sukazo Hafsat ta ruga dakin mamanta da gudu ta fada toilet ta fiddo wani dan karamin magani ta shafa a kasanta sannan ta fiddo wani ta murzashi sosai ta shafama fuskanta da kirjinta.

Nidai nace ikon Allah 🤔

Sosai mamanta taimata fada duk da tanajin zafin yarinyai yanda taci amanar kawaita wata kan wata cin amanar

Sosai innarsu Amadu kejin dadin lamarin murna take tana karawa yau Amadu ya auro wayayyar yarinya mai son mutane dan haka ta fito da yan kudadenta itama tasha hidimar bikinda ko aurensa na fari da Huwailat batayiba.

Masha Allah amarya ta tare gidan angonta Wanda zuciyarta cike da buruka kala kala .

Da kanshi wannan karon yakawo kansa gun amaryai tasa dan jiyake tamkar zai haukai inbai sata idanuwansaba.

Koda yake mamakin kansa yake kan lamarin Hafsat yasan bai sonta kawai dai ta iya harkane sosai da sosai Wanda hakan yasa yaji yakamata ya aureta ya huta da biyanta da yan siye siyen banza datake sashi yanayi a dole.yanzu tunda yazama mijinta yaga ubanda zai sashi yaimata wannan bauta .

Cikin halinsa na rashin sallama yafada dakin hannunsa rike da Leda baka koban dubaba nasan bata wuce kaza 😂

Yasamu waje ya aje ledan yadan shiga ya watsa ruwa yazo suci tare dan yunwa yakeji sosai da sosai.

Yana shigewa Hafsat ta sauko ta jawo ledar ta bude taci gaba da cin kazar sai da ta cinye tas ta kora da lemun data gani gefe.
Cikin mintuna ta cire duka kayan jikinta ta zauna daga ita sa pant da bra👙.
Yana gama wankan yafito yadan murza mai ya saka jallabiyya ya nufo floor dan lallasai Amaryaisa taci kaza da lemu ko yayane karta kwana da yunwa da asuba takasa basa hakkinsa dan malaminsa ya gaya masa karya kuskura ya kusanceta sai da asuba kirana biyu to zai mamakin yanda zai dinga juyata.
Sai dai me . yana zuwa yaga ta kunna kallonta tanayi kamarba Amarya ba sai da gabansa yadan fadi ,,kenan bakijin kunyata ko tsoro amarya ?
Cikin salon yaudaraita tafara shafashi tako ina tamkar zata cinyesh .
Direct gun ledarsa ya nufa danbai wasa da cikinsa amma wayam bakomi a ledan har lemun ta shanye.
Zai tambayeta ko ta boyene tane ta bashi yaci yunwa yakeji over .

Harara ta maka masa kana batamun time jirankanake a tsume  nake Amadu kanata rainamun hankali.
Jagale yai yana kallonta da mamaki .
,,mizan maki ?

Ta kara zabga masa harara kazo ko saina zone😡

Take yaji mugun tsoronta yakamasa ya isa gareta yanajin takaicin bazaibi dokar malaminsaba kenan😳

Tun yanayi cikin dadin rai harya fara sarewa karshe ya fara bata hakuri .
Ga yunwa ga aikin amary yazaiyi dole yadage kan lamarin amma ina Hafsat yanzuma kafara Amadu kawai take iya fada.

Kuimun uzuri anjima zan saki 49 50 yanzukam a gajiye nake muhadu anjima zanyi insha Allah.

Akwaifa chakwakiya sosai

Nagode👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻

DA AURENAحيث تعيش القصص. اكتشف الآن