DA AURENA page 9

924 46 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




07081095452

Page 9

Ina kwance naji an yaye labulen dakin nadago kaina Amadune riqe da Dan qaramin  jug da  biredi ya aje kusa dani yasake shigewa dakin abunsa
Anya yasan banda lafiya kuwa  tambayar danakema kaina kenan
Yasani man ba mamaki haka halinsa yake rashin kulawa
Anya xan jure wannan rayuwai kuwa ni Huwailat
Tsab kuwa kikama jure rashin Habeeb bare xama da Amadu
Muguwar yunwace kawai tasa na kula abinda ya aje gabana koko ne a jug din sai biredi
Banashan koko amma dole na dage Dan yunwar danakeji nasha kadan Dan Abu mai ruwa nakeda buqata

Ke Huwailat jiranki fa nake inkin gama
Cikin dauriya naja kafafuna na isa dakin ya cire kayansa yana kwance kan gadon ya mikomin hannu alamar na isa garesa
Har araina da fuskana naji sanyi Dan alamar xai tattasheni kenan ya riritani Dan haka da xuciya daya na fada jikinsa
Dan janyeni yai bakya lafiyane
Kaina daga masa naqara marairaicewa Dan yaji tausaina sosai
Qilama nasamu yadan yabamun koban samu tukuiciba na kawo masa Abu mafi daraja guna wato Budurcina
Sai dai me kawai jinsa nayi yafara na jiya yana shafani tako ina yana qoqarin ciremun rigata cikin kuka nafara basa hakuri Dan wallahi xafi sosai gun kemun baxan iyaba amma ina karfi yasake gwadamin ya shigeni Karina biyu abunda yaisanadin sumewata
Shikam baisan abunda kefaruwaba yadage iyakar karfinsa yana abunda yakejin yana bashi nishadi ga wani Dan banxan dadi dake ratsa kwanyarsa ya manta shaf da jiyafa ya budeta saida yaji ya gaji Dan kansa ya mirgina gefenta yana maida numfashi aransa yakejin yayi sa ar mace mai dadi ya miko hannu yadan tabota yaji tamkar garwashi ya taba yadago sosai ya dubeta yaga kamar bata motsi ya girgixata yana kiran sunanta shiru cikin yar raxana ya fice yadawo da ruwa ya shafa mata ahankali tadinga sauke ajiyar xuciya hawayen axaba nabin gefen idonta Dan tabe bakinsa yayi ya bar dakin yaje ya Dora mata ruwan xafi yadawo kanta yai tsaye yana mitar
Kedai anyi ragguwa daga Dan wannan abun shine hada sumewa Dan raggonta da Jan Sheri to idanma xaki xama jaruma kixama Dan ankama kenan ba fashi Dan kowacci ladan kuturu yai masa Aski yarinya dama kin dage
Binsa da ido kawai nake ina tunanin anya yanada tausai kuwa da yanadashi da hakan bata faruba
Yanata mitarsa yahadamin ruwan xafi yace saura yarage naki ko kiyi ko karkiyi nidai Abu daya nasani Hakkina yauwa yasa kai yafice abunsa
Kukan cak yatsaya sai ajiyan xuciya tabbas nayi rashin daya naqasamun rayuwata da jin dadina
Cikin tunanuka barkatai nasamu nashige toilet din naxauna cikin ruwan xafi abunda yajani fasa kara bamm yafado toilet din kebansan iskancifa kinji inka qaramun kuka saina qara wallahi yafice a fusace
Ahankali nasamu nagama gasa jikina nayi wankan tsarki na rarrabo na dawo dakina na sake kayana na lafe kan gadona ina ajiyar xuciya
Shigowa yasakeyi yajefomin wasu magunguna kokisha ko karkisha damuwanki nidai nafada maki yanxuma nafara ehe yajuya yafita abunsa
Dole tasani shan magungunan barci yasaceni kuwa sosai nayi barci sai wajen Axahar na farka naji kamshi yacika dakin nabude idanuwana da sukai kunburi karaf muka hada ido da Hafsat nakuwa fashe da kuka sosai
Tabbdijan lallai Amaryan nan kukan shagwabai har yanxu baki dainasaba kenan to kijira Angonki nikam ba daniba
Kitashi kiyi wanka kiji dadin jikinki kici Abinci nagama tun daxun Angonki yace bakya lafiya shine nayi girkin su Mama na gaidaki ga sakonki can ta nunamun wata jarka daqal nasamu natashi naje nasake wanka na fito hadasu kwalliya Dan karfin hali muka koma falo naxuba abinci sosai naci Dan abincin yaimun dadi
Sai yamma Hafsat tai haramai tafiya gida aikuwa gabana yacigaba da faduwa ina tunanin anjimafa sai yaqara yaceko sai hawaye sharr Hafsat ta girgixa kai gaskiya Kawata kice yai maki uxuri ki warke Dan akwai cutarwa gareki
Dasauri na kalleta yakikasan damuwata
Dariya tayi sosai karki manta tare muka tashi bama boye damuwar juna ko mun boye saita bayyana
Kidai dau shawarata kawai ta fice daga gidan

Tunda nayi sallai ishsha I nake addu an Allah yasa ya hakura yau karyayi qilan mutuwa xan inyayi anjima haka na duqunqune kan sallayata tsoron abunda xaifaru da dare yahana naci abincima

Karfe  goma yadawo dai dai da bugawar xuciyata kamar tafito na qara lafewa gun
Inajin tsakinsa yarabani yashige Jim kadan yafito yaxuba abinci yasaka waka a wayansa yanaji
Tsit nayi kamar matatta yagama yasake tashi xuwa daki inaji har kwallo yai da kafata yaja tsaki ya afka dakin nace oho dai
Ban barciba saida naji yafara Jan minshari sannan hankalina ya kwanta barci yadaukeni gab magrib

Wasa wasa nasamu sati daya bai sake kulaniba ammafa ko xama kusa dashi ban isa nayiba yanxu yafara fadan baiga anfanin xaman daba a samun ladaba Dan haka nidashi idone inkaga muna magana to bakine mukai yan ganin dakin Amarya
Satina biyu cif da yamma yashigo dawasu yan mata sunata dariya nakallesa Ashe yanada fara a bantaba ganiba sai yau
Nashiga muka gaisa dayai datafi magana tace maqwabtankine sunana Wasilat wannan kuma Zainab gidanmu kusa danaku Mamarmu na gaidaki tace baki shigowa a gaisa
Dariya nayi na kalli Amadu Dan wannan saqon nasane baniba ya ballamin harara yace xataxone sai gobe saitai maku yini daman bana gari gobe
Sosai naji dadin xuwansu kobanxa xanfita naga anguwar danake Aure nima

Tun da Ishsha I yadawo dama xuwa yanxu nafahimci baidamu da sallah ba wankama saita kama nagama komi nahau kan sallayata na kwanta konace gadona Dan nan nake kwana najisa bayana yafara abunda ya kware ciremun Riga yacigaba da Dan yamutsani ya shige kawai nadauke numfashi nasa xanji xafi sainaji yau xafinma da sauqi Ashe yagama kidansa da rawaisa ya sauka yashige daki koya waigo

Allah gatan bawansa haka kawai nafurta naje nayi wanka nadawo na kwanta

SILAN FARUWAN KOMI

Washe gari nagama komi na rufe gidan nafada gidansu Wasileet Dan yimasu yinin Wanda saida Amadu yace bai Amintaba nafito kona leqo harsaiya xoda kansa nace to
Matar gidan nada kirki sosai naxauna tun ina takura harna ware mukaci gabada fira dasu Waseelat
Salamu alaikum mukaji sallamai wani matashin saurayi
Su suka ansa nikam kaina a qasa ina wasada xoben yatsana ina yini naji yagaidani na ansa nacigaba da wasada xobena
Sai dai duk sanda nadago ido saimun hada ido dashi

Tofa waye kenan jama a🤔🤔

Amaryai da aka kawoce inji waseelat take fadama matashin
Allah sarki naga mijinta yanxu da wata sun shiga gidan Ashe tana nan ita

Dawata kuma to wacece
Shidayace bai garin
Kodai naje nagano ne
Amma ai yaimun kashedi karna fita ko xauren gidan

Yaxatayi kenan wai

Kubiyo Haupha Dai
Nagode

DA AURENAWhere stories live. Discover now