DA AURENA page 28__29

790 35 0
                                    

*♦♦DA AURE NAH♦♦*

                   *NA*

          *HAUWA'U SALISU*



*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

07081095452

Page 28 29

Cikin jimami kaka yadafa kafadata Jikata kinatsu kiji mizan fada maki kinji. Yazama dole ki tashi tsaye sosai kidinga kai karai makiyanki ga ubangiji Dan yayi maki Katanga da sherinsu.

Sannan inason daga yau kada kisake ki kara barin gidanki da nufin zuwa ko ina ki zauna Allah bai manta dakeba yana sane da duk halinda kike ciki kinji ?

Yazaro kudi yaban ya fice shima .

Anan na duke na fasa wani marayan kuka .

Wayyo rayuwata tabbas nayi rashin jigon rayuwata .

Ina kake Habeeb kazo kaga yanda nakoma a gidan Auren dakake ikirarin duk sanda nazama matar aure zan samu kyakykyawar kulawa zanfi sauran matan aure jin dadi rayuwa .
Yanzu gani katafi nafi kowace mace damuwa nafi kowace mace gararanba .

,, Idan kikaban dama zan maye maki gurbin Habeeb
Tabbas zuciyata nabani nine kadai zan iya maye madadin Habeeb gareki .

Cikin sauri nadago idanuwana karaf muka hada ido da Uncle.

Anya kasan mikake fada kuwa uncle .
Cewafa kake zaka maye gurbin Habeeb guna ?

Duk duniyar nan babu Wanda zai iya maye gurbin Habeeb a zuciyata don Habeeb ya kware da kiwon zuciya takowane fanni ya iya bata kulawa Habeeb sadaukine a fagen soyayyah Habeeb Gwarzo ne gun tattashin soyayyah.

Cikin zubar hawaye uncle ya karaso kusa dani ,, kidaure kiban dama naga ko zan iya shafe babin Habeeb a zuciyarki ?
Habeeb sonsa kawai ya koya maki inya ya makaro bai koya maki yanda zaki ki duk wanda zai biyo bayansaba

,,Wallahi wallahi wallahi ni Yusuf ina matukar kaunarki

Kauna wata kala maibin dukkan sassan jikina *HUWAILAT*  

Cikin mamaki nadago kaina karo na farko da uncle yakira sunana a zaman aurena

Tabbas ban iya soyayyah ba kodan ban taba yintabane bansan amsarba koko dai takice ta musamman oho 🤷🏻‍♂

Kasa magana naimasa Dan ganin yanda yake matukar zubda kwallansa tamkar ba namijiba namijinma uncle da bai cika dariyaba

,, Dan Allah kitaimaki maraya kiban koda kankanin wurine a zuciyarki Huwailat

Kai hakuri uncle lallai kanada wani katon matsayi guna sai dai *DA AURE NAH*   Bazan taba kulakaba ko sonkaba Dan hakan tamkar na aikata abunda su mama keta zargina dashine .
Cikin mutuwar jiki na nufi dakina ina kukan ni kuma yaushe zan zama kamar kowane 🤷🏻‍♀

Ina shiga na iske miss call na Zainab guda 10 daram gabana yafadi ko lafiya itakuma cikinta bai isa haihuwaba balle nace ta haihune

Alamar sako nagani a saman wayan sai naga text ne daga zainab

Salam

~_,,kawata nakiraki infada maki Abban khady gun aikinsa sun maidashi Abuja tare da karin girma naso kwarai nazo mui bankwana ba time amma tunda akwai waya ba damuwa mun dinga gaisawa . kawata ki kula da kanki karki bari namiji yadora maki cuta a banza Dan idan kika mace wata zai aura ya manta dake idan kau kinci sa a baki mutuba kin kare rayuwarki a kwance kina ji kina gani ya dauko wata bakida sauran mamorake

DA AURENAKde žijí příběhy. Začni objevovat