17

132 18 0
                                    

💕 *AUREN WUCIN GADI*💕

Https://arewabooks.com?id=63dbe9c0e999537d82ef5685
Kuyi followin ɗin ta wannan link dake sama☝🏼
Chapter 17

   Shirune ya ɗauke su na ɗan wani lokaci kafin Ammi tayi karfin halin cewa"wallahi Alh baka isa ba,tun tale tale ba inda ka taɓa ganin inda ango ya tare gidansu amaryar ,a al'adarmu ta malam ba haushe balle ace yau kan ɗana za fara tana kaiwa nan cike da fushi tazo ta wuce sa fuuu kaman wacce zata tashi sama saboda ɓacin rai da take ciki.

Bayan Ammi ta wuce rai a ɓace Alh badamasi ya kalli ɗan nasa da bai gane yanayin sa ba yace"kanaji hajiarku tana ɗagan murya ko?shiru ahmad yayi masa dan shi kaɗan yasan abunda yakeji ganin be amsa shi ba yasa a ɗan hasale yace ina magana kayi shiru.

"Yi hakuri Alh amma gaskiya ni yarinyar nan bata cikin tsarin irin macen da zan aure balle takaini da tarewa gidan su.

Yana kai karshe da maganan ya miƙe jiki ba gwari yanufi fita daga falon.

"Koma ka zauna yace da shi cikin ɗaga murya ba musu Ahmad ya koma ya zauna daga inda ya tashi,kallon sa Alh badamasi yake amma ya rasa ta inda ze soma dan haka hannu yasa cikin aljuhun rigarsa ya fito da wani karamin box mai kyau da ɗaukan hankali ta ajiye a gaban Ahmad ɗin batare da yace komai ba.

  Shima ahmad a nashi ɓagaren kallon box ɗin yayi ya kauda idon sa"ɗauka mana kagani ina tayaka murnan karin shekara wani irin zabura Ahmad yayi jin abunda mahaifin nasa yace dan tunda yasan kansa zai iya cewa Alhajinsa be taɓa yi masa kyauta dan ya yaƙara shekara ba sai yau.

Ɗauka yayi cike da zumuɗi yana buɗe box ɗin zaro idonsa yayi yana kallon zoben cirowa yayi daga cikin box ɗin ya shiga jujjuya zoben a hannun sa yana kare masa kallo kaman yasan zoben amma aina amma tabbas yasan zoben nan kuma yayi masa kyau sauri sawa yayi a hannun sa yana dariya yayi huggin mahaifin nasa yace"love you daddy you're the best dad in the world,dariya shima Alh badamasi yayi cike da jin daɗi sai da yabari ahmad ya gama murnan zoben sannan ya ɗauko masa magana basma.

  Cikin kwantar da murya yace yanzu ɗana ba zakama mahaifinka wannan alfarman ba,haba my son so kake abokaina sumun dariya suga kaman ban isa da gidana ba,ita ma ta mace ta yarda zatayi biyayya amma kai da mahaifiyarka kuke neman kunyata ni da son nunawa duniya ban isa daku ba shikenan tashi ka tafi na tabbata da khalid ne koda bayaso ze amshi maganata da hannu bibiyu amma kaida na haifa bazaka iya faran tamun ba.

  Kasan tsakanin ɗan da mahaifi sai Allah nan take ahmad sai yaji jikin sa yayi sanyi ganin yanda mahaifin nasa yayi narai narai kaman ze zubda hawaye.

  Saurin duƙowa yayi gaban mahaifin nasa ya riƙo hannunsa yace"Alhaji na yarda zan aureta amma saide gaskiya bazan tare gudan su ba,saide ita ta tare kamar ko wacce yarinyar da a kaiwa aure amma zance gaskiya banga abunda ze sani tarewa wancan gidan ba.

  Fadila ta kallo Aisha tace"kawata ki rakani saloon mana aima tare"kai fadila ban taɓayi ba kuma banda ra'ayi kede kawai idan rakiya kikeso na rakaki tunda bani da aikin da zanyi yanzu.

  Cikin tsigar zolaya fadila tace"wankin ɗan gidan hajia mariya ba yau bane ba?dariya suka kwashe a tare Aisha tace "tab ai wannan ba wanki yaso ai masa kwartonci yakeson yimun dan naga idon sa a tsastsaye suke wallahi.

   Shiryawa Aisha tayi suka fito daga ɗanki aisha tace"Anna zan raka fadila wankin gashi daga can zan wuce kasuwa nayi mana ƴan sayayya"a dawo lafiya ku kula da kanku cewar anna tana binmu da addu'a har mun kai bakin kofa muka tsinkayo muryan maman salmanu na cewa Aisha ɗiyar albarka ga murtalata biyar idan kin biya ta kasuwa kisayomin makani da to kawai na amsa na karɓi kuɗin muka fita napep shata fadila taɗauka har wajen wankin gashi tun daga bakin ƙofar shiga wajen nasare na tabbata wajen bana ƙananun mutane bane ba.

  Ashe a waje banga komai ba abun kallo yana ciki saida muka shiga ciki tunkun nan kan kallo harda na kauyanci nan da nan a kasoma wankema fadila kanta da wanke ƙafa bayan da batayi dani ba,nace ni ban shirya saka mai a kaina ba dan dole ta hakura badan taso ba.

   Wajen sun iya tarɓa customer dan sun kawo mana ruwa mai sanyi na gora da kuma maltina sai da mukai sallan la'asar anan sannan muka fita,bansan ko nawane cajis ɗin da akai mata ba tunda ATM ɗinta ta bada mamaki fal cikina amma banyi magana saida mukaje kasuwa tun daga kan siyayya da naga fadila nayi kaman bata san zafin kuɗi ba nasare ainun to ina fadila ke samun waƴan nan maƙudan kuɗaɗe haka kode fadila ta soma bin maxane tunda tana da masifan son ƙudi ba abunda ba zatayi ba dan tasamu kuɗi saurin kawar da wannan tunanin nayi daga raina saida muka gama sayayya muka fito mun soma tafiya na dubeta nace"kawata zan faɗamiki wani abu idan yasosa miki rai kiyi hakuri amma kinsan de bani da ƙawa aminaniya ƴar uwa sama dake ko,shiru na ɗanyi dan jin me zatace itama shirun tayi tade maida hankalin ta kaina.

Na cigaba da cewa dan Allah kar halin da muke ciki na talauci yasa ki canza halayanki masu kyau dakuma ɗabi'unki dana sanki dashi"me kika gani Aisha?ta tambayen fuskanta sakin hmmm na sauke goron numfashi nayi kana nace "fadila nifa ba yarinya bace irin wannan sayayya da kikayi ko kudin wanke kai dakika biya abun tambayane gareni tunda nasan ba inda zaki sami waƴan nan kuɗaɗe haka.

  Dafani tayi tace"kwantar da hankalin kawata ai kinsan nafara aiki ko tace dani cikin son na yarda da ita,murmushi nayi ina girgiza kaina nace"fadila wannan kuɗin da kika kashe ai yafi karfin kudin albashinki sannan fara aikinmu daga ke harni yau ko sati biyu bamu rufaba taya zabaki kudi haka fadee haba ƴar uwa dan Allah kar ruɗin duniya ya debeki kizo kina kinsani daga baya.

  Kin sande hakkina nane....."dakata Aisha tace dani cikin karaji da ɓacin rai ban taɓa sanin ba kyason cigaba na ba aisha sai yanzu saurin katseta nima nayi da cewa"haba fadila ki fahinceni mana ita ma saurin dakatar dani tayi kancewa"bazan fahince ki ba aisha na dauka zakifi kowa farin cikin ganina cikin canjin rayuwa amma sai gashi kece wacce kika fara nuna kyashinki akaina dan me yasa kika ga canji a tare dani cikin ƙanƙanin lokaci ko?"wallahi ba haka bane fadila dan Allah ki fahinceni nan ta hau tsurfamun masifa tarufe ido tacimun mutunci har hankulan mutane ya dawo kanmu wasu dayawa suka rinƙa nuna hasada nake mata har wani matashi na cewa ai mutum mugun icce bazaka taɓa sanin masoyinka da maƙiyinka ba har sai wani abun yasameka yanzu duba ƙawarki amma take nuna hasadan ta akanki kai tirr da masu hali irin naki dayawa sukai tamun tofin ala tsine waƴanda basusan kan zance ba.

  Ban taɓa fuskankan kunya da tozarci irin ta yau ba,bansan sanda hawaye ya gocemun ba kuka nake riris dakyar na iya bude bakina bace"fadila ni kika ciwa mutunci atiti ko bakomai lokacinki ne amma karki manta karkice ban faɗa miki ba duniyace Allah yabada sa'a nagode bisa cimun mutunci da kikayi saide kisani ko kaɗan kinsan abun duniya be rufemun ido ba,balle nakai ga jefa rayuwata data iyayena cikin wani hali kisani duk abunda kika zama babu wanda besan tushenki ba saide wanda besan suwaye iyayenki ba nabarki lafiya.

   Na juya ina goge hawayena da suka kasa tsayuwa nakasa yarda wai yau nice fadila tama haka a baynan nasi haka innalillahi nashiga maimaitawa wannan matashin saurayin zai mun kauɗi na ɗaga masa hannu nace"malam ba ruwanka dani baka sannni ba haka bansanka ba,ita wacce kakeson zama ɗan koron natama basanin ta kai ba,wai menene matsalarka shin baka da aikin yine sai zaman kashe wando jibeka wani gaja dakai sai tsamin baki kake kabi ka dami mutane da kaudi sai kace kai kafi kowa baki da iya magana ko banza tare kaganmu da ita sannan anguwarmu ɗaya kaifa?ina kaiwa nan nabarshi baki buɗe matasa yan uwansa nata mishi dariya na tari abun hawa nau tunda na hau napen dinnan ba abunda nake sai aikin rera kuka na kasa yarda fadila wai ni fadila tawa haka yau itace tamun haka a titi innalillahi shine kawai abunda bakina yake iya maimaitawa.....



ALLAH YASA MUDACE

AUREN WUCIN GADIWhere stories live. Discover now