73

167 16 0
                                    

💕 *AUREN WUCIN GADI* 💕

CHSPTER 73

     "Wa'in wa'in wa'in shikuma Alh bashir haka yaketa fadi shikuma Alh sunusi sai kiran labbaika labbaika yake saboda tsaban ruɗewa cikin su ba wanda ya iya ambatan Allah dukkan su sunbi ruɗin duniya,sun mance da Allah belle sukira sunan sa.

Sunɗauki lokaci mai tsawo cikin wannan yanayin kafin daga bisani Alh sunusi ne yayi karfin halin fadin"dole mu haɗau da boka najadu a yau ɗinnan dan ya kawo mana dauki cikin lamuranmu(wa'iyazu billa mutane suna mancewa da Allah suriƙe wanin sa dan neman taimako ko biyan buƙatarsu,duk wanda yabar Allah yakama wanin sa haƙiƙanin gaskiya yataɓe Allah yasa mudace yakare mu da imanin mu amin)

"Mummy mummy mummy turus tayi tsaye tana kallon su ganin mummynta kwance saman gado tayi zuru zuru duk tafaɗa kaman wacce ta shekara kwance lafiya naganki kwance shame shame kaman me shirin haihuwa?

Tayi tambayar ta cikin ko in kula da halin da taga uwar tata,duka kallon ta sukai cike da taƙaici gwaggo tani tamata daƙuwa tana cewa''ungo wannan ja'irar yariyar irin wannan tarbiyar da iyayen naki suka baki kenan ko?

Yo in banda shashanci wani ɗan albarkane zega uwarsa kwance haka hankalin sa be tashi ba,ban dake shashashace angaya miki uwa abun wasace ai duk wanda yarasa uwarsa haƙiƙa yayi babban rashi arayuwa.

"Kinga tsohuwa badake nake ba dan haka kishafa mun lafiya ko yanzun nan kijiki a waje road kizo kina...."ke basma ki iya bakin ki baki taɓa ganin wanin mu yazo gidan ku da nufin cin arziki ba yanzun ma dalili yakawo mu ki bari idan kingan mu jibi bayan auren ki sai kimana rasharin kunyar taki yayah hajjo ce ta katseta da fadin haka ranta a mungun ɓace take maganan sai kuma ta juya tana kallon ƴar uwartata tace kinga irinta ko,saboda baki ɗauke mu bakin komai ba yasa ƴarki....katse ta hajia mariya tayi bata bari taƙare abunda takeson cewa ba tace"haba dan Allah yaya hajjo barcewa haka basma ai yarinyace yarinta ke damunta wataran idan kince tayima ai bazata yi ba.

mugun haushin hajia mariyan tabata dan haka miƙewa kawai tayi tafita daga ɗakin tana cewa"kinga gwaggo taso kibarmusu ɗakin da alama tattaunawa zasuyi da ƴarta,kafin gwaggon ko hajia marian ɗayan su yayi yunƙurin yin magana tuni tabar dakin,kallon ta gwoggo tayi ita miƙewa tayi tafita tabar musu ɗaki da harara basma dake tsaye ta raka gwaggo dan mugun haushin tsohuwar takeji dama.

Ahmad yana fitowa motarsa yafaɗa ko sallama betsaya sunyi da mutanen gidan ba gida yawuce kai tsaye,koda ya isa parka motarsa yayi yafito a nitsu yanufi ɓangaren sa dake cikin gidan,wanka yayi tare da ɗaura alwala yafito ɗaure da towel a ƙugunsa saide betsaya wani ɓata lokaci ba kaya yasaka marasa nauyi na zaman gida ya feshe jikin sa da turare sai baza kamshi yake yanufi ɓagaren iyayen nasa tunda bakin ƙofa shigowa falon yakejin kaman ƴar hayaniya dan haka cikin sauri yakarasa shiga Ammi ya hango da farar takarda a hannun ta tsaye shiko Alh badamasi sai kumfar baki yake,take kirjinsa yabuga dan shi zaton sa takardar saki Abbansa yaba Ammin sa.

Da sallama abakin sa yakarasa shiga falon amsawa Ammin tayi tana cewa"yauwa gashi nan ma yaxo take zuciyarsa tabada sautin rasss cikin rarrabuwan harshe yace''la...la....fiya Ammi?

Takardan hannun nata tamiƙa masa hannunsa na rawa yamika hannun yakarɓa yana karantawa saida yagama karantawa yaɗago da kai yana kallon mahaifin nasa yace"Alhaji wai meke faruwane haka?ni nakasa fahintar komai kaman akwai abunda yake faruwa da bakason musani ninayi wannan tunanin tun randa akazo aka tafi da kai cid office da zuwan abokanka belin ɗinka nasan dawata a ƙasa bayan kafin zuwansu bayan da banyi ko da dpo ne nagani sunƙi yarda ba amna da zuwansu sai gashi kira ɗaya tak yayi akace wai an barka batare da wani tambaya ba case close kaima kasan wannan ba abunda hankali ze dauka bane amma kake ɓoyuwa Alhaji shin idan mu baka faɗamana ba wakake da waƴanda suka fimu?yakare maganan yana tsare mahaifin nasa da ido.

AUREN WUCIN GADIWhere stories live. Discover now