42

159 12 0
                                    

💕 *AUREN WUCIN GADI* 💕

CHAPTER 42

   Harya kai hannun da nufin damƙota sai kuma yayi saurin dunƙule hannun nasa saboda wani abu dayaji ya tsargar masa tsigar jikin sa.

"Lafiya?
Suka jiyo muryar Anty hajjia a bayan su wannan ya bawa Aisha daman kwasa da gudu bako tare da tabi takan tambayarta da Anty hajia keyi ba tayi waje.

Ikon Allah kaji wani shashanci kuma komai yake damun yarinyar nan oho ta faɗa tare da ƙoƙarin juyawa tasake jinjina wa a ranta komai ya tsoratata harhaka,idanta ne yasauka kan mutum dake tsaye kaman an dasashi tace kai kuma yaushe kazo nan kode kaine dama ka firgitamun ƴa?

Ɗaga mata kafaɗansa yayi yana cewa"ni kuma anty hajiya yo mai haɗina da ita.

Wacece ita?

Naga kyawawan yara da zam shigo tare da Abdul malik gaskiya sun burgeni sosai?

"Na tambayeka madadin kabani amsa sai ka bige da sake tambayata.

To itade wannan da kagani yanzu sunan ta Aisha waƴan can yara da kagani kannentane suɗin,ai yaran sun samu tarbiya sosai wallahi uwarsu mutuniyar kikece data kawaici idan kaji ance jajirtacciya to wannan ta amsa wannan sunan.

Ai Aisha da kake gani yarinyarce tsayayya abun duniya be taɓa tsone mata ido ba fatan da burinta kullum ta nemi nakanta da gumin ta aima tajima tana aiki ƙarkashin ma'aikatanja fannin ɗinki,wallahi ba yanda banyi da ita ta koma makaranta ba bayan dawowarta nan da zama amma cemun kawai tayi ita burinta be wuce ƙannenta suyi karatu ba.

Shiru kawai yayi yana sauraron ta sai data dire sannan yace"wai anty ina su ummu salma da malika ne?

A baɗini basu yayi niyar tambaya ba kawai de yatsinci bakinsa da furtawane duk kokawa dayake da zuciyarsa.

"Ai tuntuni suka fita,Faisal kuma tun safe be shigo nan ba yana can yana fama da aiki ya tasa computer gaba.

Nan ta hau bashi labarin yanda aka tarɓrsu jiya a gidan surukan nasa dasuka kai lefe,shide sai binta yake da e'e kawai a fakance yake wulwulga ido yaga ta inda zata ɓullo dan yanason sake sakata a ido haka kawai yaji yana mararin sake ganin ta.

"Anty ni zan wuce"to to to dawuri haka idan can company zaka ɗan ragewa ɗiyata hanya yau bata shirya ba malik yayi tafiyar sa ya barta.

Yatsune fuska yayi yana duba agogo daya ɗaura nai shegen tsada da kyau da kallo sai kuma ya miƙe tsaye batare da yace da ita komai ba,yana cewa"wai Anty wace yarinyace da Ammi ke magana a kanta da zan fito a gida.

"Aisha ce ko batayi maka ba,tako bashi amsa kanta tsaye dan koda wasa batayi tsammanin Aishan ta fito ba.

"What ya furta da karfi yana mai kafe Aisha da itama ƙirjinta yabada sautin dum to mai tayi kuma karde zargi datake musu yazama gaskiya kuma wace irin alaƙa ce tsakanin su ƴan gida da oga Ahmad.

Duk wannan magana a zuciyarta take yinsa yayinda jikinta ya ɗauki rawa karrr karrr karrr.

Maganan sane ya daki dodon kunneta da yake cewa"haba Anty gaskiya batamun ba kalleni fa kalli wannan yarinya da ba komai a cikinta sa tsiwa da rashin kunya kumama nide nake da buƙatar mace wacce ta amsa suna mace ƴar jami'a mai aji ina zankai wannan jaririyar yarinyan rainonta zanyi,ina ina gaskiya ku canja tunani banda wannan idan kuwa kun matsa saide na zauna da ita na WUCIN GADI wato de ina nufin AUREN WUCIN GADI,dan zata taimakamun kota fanin aikace aikacen gidana ne.

Can na hango Alhaji sunusi cikin gawani rumfa da alama wajene da aka keɓe dan shan iska wasu ƙatti ne majiya karfi dake tsastsaye zagaye dashi suna gadin sa,gefe ɗaya kuwa harkar  business ɗinsa yake yana kallon komai dake gudana cikin systerm dinda ke gaban sa,kasan yanzu duniya ta cigaba kana zaune a wani kauyenku dako sunan sa zeyi wuyan fadi bakin wasu amma saikayi kasuwanci da wanda yake birnin sin ko dubai da England kuma kuna kallon junan ku kaitsai.

AUREN WUCIN GADIWhere stories live. Discover now