Cin arziki (2)

158 19 2
                                    

"thom sekin dawo. ama suwaye?" mommy ta tambaye ta tana karayi mata kallo.

murmushi zia tayi "hameeeeeed" ta karashe maganar da sautin waka. kallo ya jabir ya bita da shi "kome zakiyi bakifi sweetheart eta ba"

daria tayi ta mike ta manna wa mommy kiss a kumatu ta fice waje.

***

fahd na aji sanye da uniform black top da wando da farar rigar ciki da jar neck tie during break yaji yan ajin sun dau ihu wae monitor yayi wa wata kiss leben ta.

ajiyar zuciya yayi ya tashi ze bar ajin wani abokin sa harooun ya dafa masa kafada.

"guy ya ne?"

cire hannun harooun fahd yayi daka jikinsa yace "wurin indo zani" rintse ido harooun yayi ya ja fahd gefe "nace maka ayuuussshh ake cewa"

yar daria fahd yayi yace shima "innnndoo" a haka suka fita suka bar ajin.

yawancin hirar tasu harooun ne yake duk da shima be fiya san magana ba. hasalin abinda ya sa suka saba da juna shi ne harooun tin yana ten years old mahaifiyar shi ta mutu. shima fahd yasan rashin uwa shi ne suka kulla abota

shi dama harooun bazaka ce masa fari ba ama ba baki bane ba. irin halfcast enan ne daga yemen mahaifiyar sa take. togo ne shi me kyau gashi idon shi koriyar kala ce.

suna tafiya sega ayush da kawayenta masu rike mata jaka da zuwa aike idan ta sasu dama ita haka take da son jin ita ce sarauniya a komi.

tana ganin harooun ta saki murmushi ta karaso inda suke ta jera da su kawayen nata na biye da ita.

tabe baki fahd ya danyi be kulata ba seda harooun ya zungure shi sannan ya ce mata sannu. tsakanin girar shi ya dan murza yana so ya dan yadda zeti ya bar wurin sekuma tace zata cafeteria ta sai abinci sukayi sallama.

"fahd yarinyar chan fa tana ciki wallahi. meyasa baka sonta?" harooun ya tambaye sa tare da da hannu a aljihu.

tsayawa fahd yayi ya dubi abokin nasa "baka sonta ne? ya tambayi harooun. smile harooun yayi ya sosa keyar sa.

gyada kai fahd yayi ya buga masa littafin hannun sa a kirji yayi gaba.

PP-PANDA

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now