Alhaji suleman (2)

477 39 0
                                    

a bangaren zia kuwa tana idar da sallar duhr ta koma palour ta zauna tana kallon wani korean film.

ya jabir enta ne yayi salama ya shugo. yana ganin film en da take kalla ya bata fuska "wa"ennan mutanen mace tayi kwaliya namiji ma yayi"

turo baki zia tayi "ama fa...ama..." se ta rasa me zata ce dan a zahiri mazan korea abu ne kamar shan ruwa su shafa jan baki.

"wuce ki kai mana wani abun" ya fada har da wani dan guntun tsaki. mika masa remote tayi. daman idan yaje chan first lady ta bata masa rai se yazo yai ta kuntata mata.

BBC hausa ya kai ya samu wuri ya zauna ita kuma ta tashi ta haye sama dakinta. laptop enta ta kunna ta hau kan YouTube tana kallon film enta taji sabuwar wayar ta na ruri. gyara zaman ta tayi ta daga. "

"hello hamid" ta fada tana kokarin pausing en film data ke kalla. "ki hau skype zamuyi magana" kawai ya ce ya kashe wayar.

bin screen en tayi da kallo sannan ta ajiye wayar. Allah ma yasa ba labarin wata kawar tashi ze bani ba dan duk haushin su nake ji. taba shiga skype ta laptop enta.

video call yayi mata tayi accepting.

"hi" ya fada yana sosa keyar sa. smile tayi masa "ina jinka"

ajiyar zuciya yayi "daman na samu offer en aiki a chan england. shi ne nace bari en fada miki first"

"woow masha'llah" zia ta furta dan tsaka nin ta da Allah taji dadin zanchen. gyara zaman shi yayi "and... i wanted to tell you.... siento algo por ti"

zia da bata san me tace ba ta fara raba ido "ban gane ba?"

murmushi yayi yace "i love you."

nagode

Shahara (Hausa Love Story)Nơi câu chuyện tồn tại. Hãy khám phá bây giờ