rayuwar mu (4)

557 48 6
                                    

Umni ta share hawayenta ta rike wa zarah hannu. Magana ta gagari kowa.

"Umni." Fahd ya dan bata rai ya nuna mata yadda mutane suka fara taruwa suna leke. Ta ja hannun zarah "fahd dan rufo gidan"

Ya gyada kai ya tura kofar yasa locks. Sannan shima ya bi bayansu.

A daki ya taddasu suna magana. Zarah da ta ganshi a rabe a gefe tayi masa alama da ya matso kusa da ita.

"Fahd" umni tayi murmushi. Se a sannan ya zauna a kusa da zarah ita kuma ta janyo sa jikin ta.

"...baka sanni ba ko?" Ba kunya a ce "eh" zarah tayi yaķe. Abin yayi mata zafi... ace dan yar uwarta... uwa daya uba daya...

Ace yaron twin sister enta... be san da ita ba.

"Sunana ummi. Kaji?" Ta dan ja masa hanci.

Dayake tana kama da umni sosai har muryar su, yasa suka saki jiki da ita sosai suka fara fira.

Shiryawa umni ta shiga toilet tayi ta barsu a zaune.

"Ummi" fahd yayi ajiyar zuciya "a ina...su ba-" se kuma yayi shuru.

Pls follow my profile.

Ina da exams on 6th. So zan sauka daka wattpad se jarabawa ta fito.

Bye bye

Ku duba sauran littattafai na yayin jira.

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now