Za0fficial_hamid (1)

524 33 3
                                    

Washe gari tana zuwa makaranta taji labari wae anyi kidnapping juniors har biyu.

Ranar dai ba ayi wani lesson ba dan tin ten da rabi aka tashi. Tana zaune ita da abokanta wurin 11am daman karfe sha biyu za'a zo mata. Ta hango fahd ya ware gefe guda yayinda yan ajinsu suke buga boll.

Zuciyarta ce ta raya mata wani abu ta tashi ta salallaba a hankali ta rufe masa ido. Reaction dinsa kadai ma ya nuna ya dan tsorata.

Danke murya tayi ta tambaye sa "kule or ches?" Ko da yaji muryarta yayi saurin gane wace se kuma yayi murmushi

"Uhm...captin marvel?" Ya tambaye ta yana hade gira kaman gaske. Dauke hannayenta tayi ta ja mashi kumatu tana fadin "idan ni ce captin marvel kai kuma bat man"

Shuru tayi har ta sa daya hannun tana easa da kuncin shi "wow! Fahd your skin is awesome. Mene sirrin?"

"Gida zani..." fahd ya fada yaba kokarin cire hannunta "eyah. Ni se sha biyu za'a zo" zia ta turo baki "ka tsaya ni kagi?"

Gyada kai yayi ita kuma tasa hannu ta hargatsa mashi sumar kanshi.

"Meyasa kai baza ka buga boll ba?" Zia ta tambaye sa har lokacin hannunta na kanshi "ban iya bah ae..."

Nagode

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now