Cin arziki (3)

148 14 0
                                    

seda hameed ya kusa ten minutes yana jira sa'annan zia ta karaso. Sun gaisa sosai kamin ya ja mata kujera su zauna.

"ama da bana gannin post enki da bazan iya gane ki ba wallahi" hameed ya fada lokacin da take kokarin ajiye purse enta gefe.

murmushi me sauti tayi tace "wae dama zaka iya manta ni?"

girgiza kai yayi "gaskiya wane ni? kona manta ki kid brother na seya tunomin"

"dama kana da kani?" ta fada tana dan mamaki. "ban fada miki ba dama?"

gyada kai tayi. "muga pic enshi" har ya fara duba wayar sa ya tuno "baya son hotuna wallahi"

dan yatsune fuska tayi tace "na yadda" ajiye wayar tasa yayi gefe yace "idan kina so ki ganshi se muzo tare wataran."

"ok se kunzo"

***

"guy. wallahi narasa gane me mata suke nifi da mu" cewar harooun da'aka kada bell en tashi. "se inga ba'a ko gayyatar mu birthday party. duk da ba zuwa zamuyi ba amma still dae"

jakar goyon sa fahd ya rataya "ka fiya drama" a aljihu harooun ya sa hannun shi tinda dama hankan ne dabi'ar sa.

"yaushe kake free?" harooun ya tambaye shi da suka bar main building "babu" fahd ya fada kai tsaye.

"wae kamar wani dan prison a gidan naku ba'a kullum barinka ka je ko'ina"

ba gidan mu bane... jin aziki kawai nake...

daga masa gira fahd yayi masa alamar ya kalli hagun sa. harooun na juyawa sukai ido huddu da wani bodyguard yayi sauri ya kau da idon sa.

"kaiyasa"

seda suka fita sukayi salama shikuma fahd ya hau motar da take jiran sa kullum.
***

hajjo sa'a na zaune a parlour wata nani ta shugo ta rada mata wae "nafisat ce tazo da mijin ta"

"what!? maza kiyiwa rock waya. ya kai fahd daya gidan" na'am yar aikin tayi ta juya ta fice

mikewa hajjo tayi ta gyara daurin kanta ta kunna tashar quran tv ta zauna kamar ta aziki.

***

su fahd na gate akayiwa rock "wato driver" en message ya fara kokarin juya motar.

dayake ya riga ya san dalilin hakan kawai ya bude motar ya fice. da sauri rock ya waiga yana kokarin kamo shi se kuma ya kamo jakar shi.

fahd na shiga compound yaga umni daga gaba tana kokarin shiga side en hajjo.

wata ajiyar zuciya ya sauke, besan sanda ya fara murmushi ba, ama kashhhhh.

befi taku uku yayi ba aka chafko shi ta baya tare da rufe masa baki.

pp-panda

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now