jarumi (1)

609 49 0
                                    

"Thom, se na dawo?" Daddy ya fada yana karban basket en daka hannun mommy. "Allah ya tsare"

Bayan fitar daddy zia ta koma dakinta ta haye gado, tunani kala Kala take yi. Tinda sukayi accident bata je asibiti taga ya jabir enta ba, gashi bata san mene ya same shi ba.

Ta hau juye juye, gashi gabanta se faduwa yake, Allah dai yasa ba abinda zaya faru...

Da wurwuri kamar killum fahd ya shirya ya nufi makaranta, shi be san kowa suka je dubawa ba a jiyan ama komawaye, mamanshi ta bamawa umni numberta tana do su kulla kawance.

Kansa a kasa Yake tafiya yana kallon takalmanshi se ji yayi ya yi karo da mutum ya dago kanshi.

Tasiu ya gani da abokanshi su biyu babale da osie (O.C) suna masa wani mugun kallo. "Kai baka gani ne?" Inji osie. duka yasan ba laifin sa bane kawai ya danne ya basu hakuri, har ya wuce yaji an chakumo jakarshi an finciko sa, se jinsa yayi a kasa

"Dan uwarka shi kayi wa tsaki?" Cewar babbale "ohh ae ni banji  ba" osie ya kyakata "yaro rainin ka ya yi yawa, a matsayin mu na manyan ka. Ya kamata mu hukunta ka, ko ya kace tasiu?"

Wani irin kallo yayi ma fahd dake kokarin tashi, yasa kafa ya ball dashi "gaskiya ne" nan suka jashi wani lungu suka hau masa dukan kare dangi" seda suka gaji sannan da su kyaleshi.

Ba abinda yake bata wa mutane rai irin karfin halin fahd, ko wane irin duka za ayi mai baze taba cewa ko ah ba.

Karkabe jikinshi yayi ya mike, yau umni dari ta bashi sabida be ci breakfast ba, yaso ace ya saya friend wani abin ama ba haka allah yaso ba.

chemist in dake tsalaken makarantar na baba mahmud (wani bature  da ya zo kasar aiki ya muslimta) su ya je ya rabe a gefe yana lekawa kaman me nazari, besan duk me chemist en na lura dashi ba. yayi wa fahd alama da yazo.

Sekuma fahd ya juya a dari ama kan yaje titi me chemist ya kamosa

Nagode :)

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now