Nafisat yusuf (3)

552 38 0
                                    

"Mommy! banason shi!"

Cikin tasin hankali mommy ta tambayeta "bakyason waye?" Cikin kuka zia take magana "dan shekara goma" jabir ne ya dafa kanshi "oh Allah..."

Anya abun yarinyar nan babu aljanu?

"Haba A-zee? Waze bawa wani me tasono ke? Common rabu dani. Wani yayan abokina ma za'a baki dan shekara 40" jabir ya fada yana shafa gashin kan zia dake kwance kan kafar mommy. Se a lokacin zia ta lafa.

Sekuma ta fara fara'a "mommy mun tafi" kamar wadda akayi wa alura ta tashi ta nufi parlourn mommy ta janyi akwatin.

Kallo kowa yabi ta dashi har ta fice. Se sannan jabir yayi ma mommy salama suka wuce.

Suna zaune a sit en baya tana duba instagram a enda wata insta icon aara tayi posting hoton magenta tayi sharing sannan ta scrolling enda taga wata mata yar shekara hamshin da wani abu ts auri dan shekara ashirin.

Batasan lokacin da ta zuge window tayi cilli da wayar ba. Saurin saida motar driver yayi ya sauka yayin da ya jabir ya galla mata harara. "Ke dan tsabar iya rashin kunyar ki zaki na yi ma mutane jifa da waya? Inaga nok!a yar hannu zaki fara amfani da ita ko kuma tec#no"

"Yaya dan allah kayi hakuri wallahi bansan meke damu na ba. Na tsani inga yaro ya auri babba" zia tayi masa bayani. Ajiyar zuciya jabir yayai

"Ke. Bakun matar Annabi Muhammad (S.A.W)ta farko ta girma masa a shekaru ba?" Kasa zia tayi da kanta "na sani. Yaya kuyi man addu'a"

Nagode

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now