Nafisat yusuf (4)

549 39 0
                                    

Fahd na zaune da grammy a parlour ana wani shiri wae shi tarkon kauna da fahd be gane kanshi ba kwata kwata ama daka gani ita grammy na jin dadin kallon.

"Grammy. Wacece wae nihat?" Fahd yayi nuni da tibi inda omer ke ta faman kiran nihat. Nan grammy tayi masa bayani. Gannin ba kanta yasa fahd ya mike.

"Ni na tafi woje" fahd ya sanarwa da grammy. "Kada ka tafi yawo fa" ta gargade shi dan ta aiki umni makota. Gyada kai fahd yayi ya ebi takalman shi ya fita. Gannin zagaye a tsakar gida ya ginshe shi ne yasa ysa tafi bakin gate da niyar zuwa inda driver da me gadi da gardner ke zaune.

Yana tura kofar gate wata iska me karfi ta bugi fuskarshi har yana rufe ido. "A'a fahd? Ka zo mu zauna ne?" Inji me gadi. Gyada kai yayi ya samu wuri akan stool ya zauna. Nan ya hau yi musu tambayoyi akan garinsu da yaren su ama shi idan akai masa se miskilancin shi ya tashi. Haka dai sukayi ta fama da fahd.

Dayake jan riga umni zabo masa da irin gray navy three quarters yasa duk wayenda suka zo wucewa sesun yaba.

Grammy na zaune taji shuru. Ta fita neman fahd ta rasa. Data ga babu alamarshi ne yasa ta kiran me gadi da ya sanarmata fahd na nan.

"Naji. yanzu ka turonshi" inji grammy dakaji ta damu. Bayan ta kashe wayar me gadi yayi ma fahd magana "kaje goggon ka nemanka" kawai gyada kai fahd yayi ya shige ciki.

Be yi second biyu da shiga ba wata mota ta tsaya a kofar gidan.

Nagode.

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now