biyaya ko bauta (3)

454 38 0
                                    

"umni..." fahd ya kalle ta kamar ze magana se kuma yayi shuru. "jeka mana? idan ka shirya se ka dawo muci abinci ko?" hajiya sa'adatu tace murmushi dauke a fuskar ta.

gyada kai yayi sa'annan ya yadda ya bi nanny en suka tafi.

wani daki ta kaisa wanda ya sha shiri sosai. golden brown wallpaper da farin gado irin na kasar wojen nan me hade a drawers enshi sukuma masu ratsin baki kalar carpet en.

an ware wani gefe guda da akawai wata babbar window daga ceiling zuwa kasa. an saka desk na karatu me dauke da computer da counters na ajiye ajiye a kusa dashi. duk labulan dakin dark brown se irin sukokin cikin daki da' aka shirya

"da akwai kaya a cikin wardrobe en." nanny en ta fada tana shiga cikin dakin kamin ya biyo bayan ta. "chan kuma ensuit (bandakin cikin daki) ne".

fahd bece komi ba a zuciyar sa yace wae meyasa naga umni ta zama wani iri? biyayya take musu ko bauta? nidai nasan da bamban ci...

har ta gama yi masa bayanin wasu abubuwan da ya riga ya sani kamar su yadda ake amfani da toilet da kunna computer da wayar da aka bashi itama babba.

tana fita yabi kofar da wani irin kallo sannan ya shiga wanka.

****
zia na kwance a dakin ta ta kurawa fanka ido kamar tana jira wani abu ya faru. wayar ta ce ta fara kara, ko ba a fada ba tasan waye dan ring tone ensa da ban.

guntun tsaki ta danja. ji take duk laifin ma hamid ne komai ya zamto haka. ko dayake ae fahd en ne be iya magana ba.

nagode.

kuyi hakuri. bani da waya yanzu

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now