ikirarin so (4)

992 68 2
                                    

Principal na fita students suka kwaro waje. Kowa gida ya nufa wasu zasu islamiya wasu kuma aiki zasuyi.

Again ji tayi an tabota ta juya fahd ne tsaye yana kallon ta. "Friend baka tafiba?" Ta tambaye sa. Gyada Kai yayi tare da kamo hannunta "rakaki gida zanyi"

Ni? Haka ne maybe ya zata a anguwar su nake.

"Friend mota nake hawa fa"

"Ba-"

Horn ne ya jawo da hankalin su. Wata shiny gray motar ce a parke a jikin makarantar. Ran zia ne ya sosu. Sabida ta san ba kowa ne a jikin motar ba illa ya jabir.

Wani uban horn ya kuma dannawa wanda seda kowa ya furgita. Zare hannunta tayi da sauri daga cikin na fahd "friend bye bye"

Tsayawa kallon motar yayi har ta bace wa ganinsa. hasali da ya zata itama irin rayuwarsa take shiyasa suka fahimci juna. Ashe ba haka bane.

Atsorace zia take har motar ta hau titi. Ita ba abinda yake tayar mata da hankali kaman ganin da ya jabir yayi mata da fahd.

Gabaki daya rayuwanta all girls school zia taje. Dalilin da daddy ya barta a mix in sabida akwai tsaro ba laifi duk da hakan ya jabir ba yadda yayi ba.

Ba irin magiyar da zia batayi ba kamin ya amince amma da sharadin idan ta kuskura ya ji bama yagani ba, ta kula najimi thom abroad ma am fasa kaita kuma ta amince.

Gannin bashi da niyar fara magana zia ta fashe da kuka "wayyyooo ya jabir wallah i won't ever disobey you again" ta karashe cikin shessheka "wait wait? What have you done?" Ya tambaye ta tare da goge mata hawaye

"Ya jabir. Kana nufin baka gani ba?" Zia ta amsa mishi da wani tambayan. Girgiza mata kai yayi ita kuwa tayi gaggawar goge hawayen ta.

Murmushi yayi me sauti irin na killer males innan tare da maida idonshi kan titi.

Shi dai har mamaki yarinyar
Take bashi

Na gode.

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now