tori (4)

523 42 3
                                    

Tana ajiye tab en taji karar notification.

Da ta sha re se kuma ta bude ta duba. Za0fficial_hamid yayi commenting akan wani pic enta yasa 'se matar babba'

Ba karamin dadi taji ba. Harda gyara zama sannan tayi reply 'thanks babe'

Ba afi two minutes ba yayi mata DM.

"Matar manya"

"Na'am"

"Ya garin"

"Lafiya. U?"

"Nml."

Daman ya riga da ya gano kanta, aikuwa yayi ta tsara ta. Wae shi friendship.  Ita kuma dayake taji age enshi har ya bata ten years yasa kawai ta biye masa.

Se wurin karfe 12 na dare ya ce mata ta kwanta sabida school.

Washe gari da tab enta taje makaranta dan yace zaya kira ta da break. Tana shiga aji wata seat mate enta zainab ta hau bata labarin yadda wai wani dalibi ya yi ma wata fade.

"Fade kuma?" Zia ta nanata tana zazzaro ido. "Wlh kam fade dai fa dakika sani" zainab ta dabe baki cike da takaici ta cigaba da fadin "wae abin mamaki kuma junior ne. Ss2 fa"

Ran zia ne ya kara baci ama ba tace komi ba. Da assembly aka tara mata wai nasiha su kuma maza aka sasu picking. Daka jss1 to 3.

Ranar dai kowa da irin rumors enshi. Classes ma kowane teacher yazo a nasiha ake kare shi.

Haka ma during break group group en gulma aka hada. Ita dai zia ta ja jaka ta bar class en.

Nagode

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now