Za0fficial_hamid (4)

528 45 2
                                    

A kwana a tashi anyi wata Uku.  Har an fara exams. Tana zaune ita da fahd suna duba maths akayi mata message.

Kamar kullum tana ganin waye ta saki murmushi ta fara latse latse. Suna cikin haka se ya kirata video call. Batayi aune aune ba tayi picking. 

Suka gama gaisawa se tace "daman yau zanyi introducing enku" ta janyo fahd.

A lokacin hamid yana wani wurin sha katawa yasa ash t-shirt da shorts. Yayi bala'in kyau

"Fahd say hi to my friend"

Not Boyfriend?? ...

Fahd yayi ajiyar zuciya ya ce "hi"

Hamid yayi smiling yace "ya garin" nan dai ya fara jan fahd da hira shi kuma yana bashi takai taciyar amsa.

Ganin hirar tasu ba me zuwa ko ina bace yasa zia ta sako baki "kasan fa fahd be fiya magana ba" hamid ya daga gira "ohhh haba. No wonder"

"Kai ma nayi mamaki da yake maka magana har haka." Zia ta dan turo baki ta sa hannu ta dafa fahd. "Friend am jealous fa"

Pam! Pam! Pam! Yake ji a kirgin sa. Tinda ya gane cewa yana da crush akan zia ya fara baya baya. Yana fargabar kar ta gane.

Gashi ita bata damu da ta chakumo shi yadda taga dama ba sabida tana gani shi kanin tane.

"Bama son kalen dangi" hamid yayi mata gwalo ita kuma ta yamutsa fuska. "Kaga ni..." ta manna wa fahd peck a kunci.

Daka nan sukai salama ta kashe call en.

Nagode

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now