Za0fficial_hamid (3)

513 39 5
                                    

"Zo zamu sauke ka?"

Saurin girgiza kanshi yayi ya matsa daka kusa da ita har bayanshi na rabar bango.

Hade gira tayi se kuma ta hakura tace "thom. Bye bye"

Alama yayi mata bye bye har seda ta wuce ya saki ajiyar zuciya ya dafe kirgin shi.

A ran shi yace gaskiya idan na je gida zance wa umni ta kaini asibiti a gyaran ciwon zuciyar nan
Haka kuwa akayi, yana zuwa gida ya samu umni ya ce mata zuciyar shi ta lallace.

"Subhanallah. Me ya faru?" Umni ta ajiye hatsin da take tsincewa ta  karasa bakin kofa ta shugo dashi ciki.

Hannunta ya rike ya dora a saitin zuciyar shi. taji yadda take duka tara tara. "Umni... it's too loud"

Murmushi tayi ta janyo shi jikin ta "kayi rashin gaskiya ko?" Fahd ya kalli sama kaman me nazari se kuma ya girgiza kai . umni ta dan saki dariya "torr... kodai you have a crush? Enyee... baby na an girma"

Crush... ya maimaita a ranshi.

Zia na zaune taba wa kallo hankali a parlour dan drama en maimai cin karshe ne kuma tayi nisa taji tab enta tayi kara. A kasalance ta duba.

Za0fficial_hamid ne yayi mata Dm kamar haka.

Naga post enki. Matar manya...

Bata san lokacin da tayi daria ba ta dau tab din a haura sama ta manta da kallon da takeyi.

Tana zama a kan gado tayi masa reply.

Thanks. I know.

Ko secon goma ba ayi ba yayi mata reply. Suna cikin hira yayi introducing kanshi. Ita ma dai haka.

Anan ta gano age enshi 23 shiyasa ma ta cigaba da kula sa dan taga ba teen ne ba.

Haka ranar ta kare suna ta shan hira.

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now