binkice (2)

698 55 2
                                    

Shuru umni tayi hakan ya sanar da hajiya amina bata da niyar magana.

Da wurwuri zia ta gama shirin makaranta ta sauka dinning. Mommy ta tarar a zaune tana karanta knews paper "Good morning mommy"

"Zia har kin tashi?" Mommy ta tambaya mamaki a bayyane a fuskarta. Kowa yasan zia bata iya tashi bayan asuba se wurin 12 ko kuma idan anyi da gasken gaske da ita.

"Uhm mommy. I am just excited" zia ta baiwa mommy amsa tana bude warmer. Ganin ba komi ciki zia taji kaman ta daka tsale ta fado gawa. Ba abinda ta tsana kamar ta tashi ba breakfast.

"Enyee ni kike jira na shirya maki breakfast?" Tsosa kanta zia tayi a shagwabe "uhm uhm mommy. I'll make breakfast"

Karfe bakwai saura munti goma sha biyar driver ya dire zia a bakin gates. "Zia" wata yar ajinsu me suna Grace ta kirata. Da fara'ar ta zia ta karasa inda grace da saudatu suke tsaye ta mika hannu suka gaisa "zia Othman wai gidan da kike wa aikatau ne suke sauke ki a mota?"

"Aikatau kuma? Motar gidan muce" zia ta ce tana daria. Tabe baki saudatu tayi irin bata damuba ama hassada ta yagi zuciyarta.

Durning break zia ta nufi ajin su Fahd da niyar yi masa albishir in kayan da ta sayo masa ama bata gansa ba hakan ya sa ta juyawa ta tafi ajin fatalwa ( empty class room) nan ta gansa a zaune yana duba littafin notebook na maths.

Har zata tambayesa idan ya iya English wata dubara ta fado Mata. "Aslam'alaika my adorable little friend. Hope you are well?"

Kallo yabita dashi kamar ya gane me takeson gano wa ya ce "I'm fairly well and yourself?"

Shuru zia ta yi shiko fahd ya dan murmusa sabida ya saba ganin irin mamakin a wurin teachers. Zia ba karamin dadi taji ba daman ita ta fison magana a harshen turance "I'm alright. So fahd tell me about your day yesterday?" tace

"In fine, yesterday was a bit too unpalatable for my taste but i hope monday treated you well?"

"It did... thanks for asking"

"Likewise"

Ae wannan sedai ka koyan

Na gode

Shahara (Hausa Love Story)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora