jarumi (4)

579 49 5
                                    

Bayan sati sati biyu zia ta koma makaranta, zata shiga aji kawayenta suka tare ta suna ta faman tambayarta ko lafiya? Ita dai kawai ce musu tayi yayanta ne bashi da lafiya dakanan ko sun nemi karin bayani basa samu har aka shiga aji.

During break da gudu gudunta ta karasa ajin da ake kira ghost classroom tana sa kafa sukayi ido hudu da fahd. Besan san lokacin da ya sakar mata murmushi ba. Itama mayarmasa dashi tayi har ana ganin hakoranta

"Fah-"
"Zia-"
"Wannan budurwarka ce?" Safyanu ya yanke su. Se a lokacin zia ta kula fa akwai mutum a baysn fahd en. "Dama ke kika sashi dakon soyaya ko? Kullum seya zo nan jiranki"

"Ah haba dai" zia ta daga gira tana kallon fahd da murmushin irin na an kamaka "eh mana! Idan na tambaye shi seya ce wai-" fahd yayi hanzarin toshe wa Safyanu katon bakin nan nashi me taunon silili "rashin lafiya kikayi?"

"Uhm kuma uhm uhm. Yanzu dai na dawo ko?" Zia ta chanza magana itama ta samu wuri ta zauna "ya sunan abokin namu?" Ta maida hankalinta kan Safyanu

"Sunana Safyanu" nan suka fara hira dama su biyu suna da surutu shi kuma fahd ya zauna yayi tagumi yana kunkuni ciki ciki.

Dama baku haduba....

Besan duk abinda yake akan idon zia yake ba tayi wata yar daria . A zuciyar ta tace idan anayi maka magana se ka yiwa mutum shuru idan kuma ba ayi ba ka fara bori

Nagode voters

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now