tuhuma (1)

634 53 0
                                    

Washe gari ranar lahadi su zia keta kai kawon shirin dawowar abba  daga abroad. Mommy ce ta sauko daga stairs ta rike wata memo a hannunta.

"Zia ga grocery list nan seki je jabir ya rakaki store" zia dake wanke apples tayi saurin cewa "mommy ina son dama na je gidan su fiddau na karbo cake"

"Wannan ke da shi ne kuma dai kinsan halinshi" mommy ta tabe baki "ni dai ungo"

Zumburo baki zia ta danyi, "okie mommy, lemme go get changed" mommy ba abinda tace sedai murmushi da ta danyi.

Shire zia ta fito cikin pencil jeans da pink shirt polo, rike take da wani shijab a hannunta ta kuma tufke natural afro inta da black ribon yadda kasan irin black american. Salamar ya jabir taje tayi hanzari zura shijab in ta rataya jakarta.

"Ya jabir yanzu zamu tafi?"

"Ina wuni?"

Kunya ce ta rufe zia taji kaman ta nitse a kasa. "...ina gajiya" basar da gaisuwar yayi da wata tambayar "mommy ta koma daki kenan?" Ya karashe maganar yana sauke wata ajiyar zuciya. "Uhm.maybe wonka ta shiga"

"Okie, muje ko? Seki fadawa saratu ta sanar da mommy mun wuce idan ta sauko"

"Thom ya jabir"

Har sun hau titi phone in zia ta hau ruri ta duba screen taga fidau sannan ta daga.

Daga daya bangaran akayi magana "nazo yanzu wai kin fita se na baiwa mommy cake in naki" smile zia tayi "ok thank uh"

suka gama exchanging pleasantries ta kashe wayar.

Na gode😃😄😆

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now