Damfara (4)

173 13 5
                                    

washe gari. kuwa harooun na tsaye ga wurin entrance sega fahd ya taho. da murmushi harooun ya karasa inda yake yayi hugging ensa

"ina ka shiga guy?" ya tambayi fahd yana dan ja masa gashi. hannun haroun fahd ya ja sukayi gefe inda mutane basa wucewa.

a hankali yace "zan iya trusting enka? ya fada kasa kasa" shuru harooun yayi se kuma ya gyada kai. "kar ka taba damfara ta" fahd ya karashe maganar yana dan bugawa harooun kafada.

"kana da aiki fa. ina jakar ka na tayaka note" harooun ya fada yana leka bayan fahd.

"bata nan" fahd yayi smile. harooun ture shi. suna haka sega Ayush.

"yayyy big brothers ena at last" ta fada cikin murya tana kokarin karbar wa fahd jakar shi ta kai masa class taga wayam. daria harooun yayi mata
"kyale shi kawai"

"sabrin. jeki ki karbo masa notebook a shop" ta gaya ma daya daka cikin masu binta a baya itakuma tayi gaba

biro harooun ya dauko daka aljihun wandon sa ya mikama fahd suka shige class.

****
*SHORT BUT INSHALLAHU NA DAWO*

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Mar 27, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Shahara (Hausa Love Story)Where stories live. Discover now