fargaba II

285 13 0
                                    

Doctor Essha👩‍⚕️
      By J hajara

    3️⃣&4️⃣

  Kowa yatashi sukayi sallah,suna jira daddy su yadawo.can sai gashi sun shigo shi da khairat.
Assalamualaikum? Wa'alaikumusalam duk suka amsa. Welcome back dad? Yawwa Amir. Wai Ina autar gida na ne? Walid ya amsa da cewa ai Tana jika daddy Wai tayi fushi da Kai,kafita da khairat baka fita da ita ba. Haba autar daddy zo yi hakuri,kiga khairat ciwo taji a kafa zo ga ice cream na kawo Miki ke kadai Zaki Sha Kar kiba kowa kijiko? Eh ta daga Kai Tana musu gwalo. Duk suka za zauna a dinning, mummy tayi serving nasu.wata hadadiyar farfesu kazane   ,sai white rice& stew da coslow da coconut juice.kowa yayi shiru ba abunda kakeji sai Kara cokali.  Daddy yakashe shiru da cewa Essha kiduba  Jamb naki ko?  A'a ,sai da safe Ina shiga gidasu summaiya( besty)zan duba .saboda nayi register da number tane,ok Allah yabaki nasara.Ameen.
Mummy tace toh Abba Essha ya magana tafiyamu bikin kaduna gashi gobe Friday? Yace eh dazun muyi waya da hajiya na tace itama zantaje,na mantane ba fadamikiba.mummy Nima zanje? Cewa walid.a'a maganar haddu ku,Kai da amir, khairat babu inda zukuje, mum nifa inji mufeedat? A'a autar daddy zabarki a gida da sister Essha da daddy ko,saura naji wani yatabata acikiku, kuga abinda zamuku. Oh mummy ki shagwaba yariyana Allah amir cewar amir.eh  din kubar min kayana.
Daddy yakalli mummy yace my dear inaga fa bazaki samu zuwa ba Essha ne zantaje ita da hajiya na. Essha  da ji haka nandanna ta kore . Kowa na rige rige Bata ruwa. Mummy tace ya'akayi haka? mummy korewa nayi. Sannu ,ko magana tafiya ne? Ta amsa da a'a daddy . Toh gobe kishirya da misali karfe biyu zaku wuce da hajiya da driver,Nan take taji gabanta ya fadi tayi shiru. Amir yace Sis Essha daddy na magana fa, na take ta dago Kai tace toh dad Allah yakaimu ameen daughter bakiso tafiyane ? Cewa daddy,mum ta amsa da cewa ai dole taje, kasan Bata taba tafiya ba. Walid yace Nima mum banta ba bafa . A'a  ku sai next tym zakuje inshallah.toh daddy.   Akira sallah Isha duk suka Mike. Amir da Essha suka kwashe plates zuwa kitchen,  khairat na tsokanarshi,yace Zaki warke ai Kuma zan Rama, Eh din ta amsa. Zan kamaki ai, mum ta amsa da cewa khairat baki da kunya ko? Yaya ki  kegayama haka? Mummy kiyi shiru ki kyaleta zan kamata ai.
Essha tace haba babba yaya,Yaya amir kamata afuwa kasan Bata ji dadi jikita.naji. duk suka Gama kwashe kaya.su amir da daddy suka wuce massalaci ,mum ta wuce room dinta,su khairat ma haka.
Essha na shiga dakita ta fada wanka sanan tayi alwala ta fito, Tana fitowa tasami wayata nata Kara.tana dubawa taga k♥️.suna data sa a number Khalid.tayi pick yanata sallama taki amsawa, daya bangare naji Yana cewa Haba soulmate harda sallama ne kike fushi dashi?  Ta tura baki kamar Yana gabata tace toh bakai bane .haba love kiyi hakuri bazan karaba, ta amsa da cewa aguri nafa munjira ka,har tsawo two hours baka zo ba har aka fara iskana fa. Da Allah kiyi hakuri love, Allah daddy na ne ya tsayar dani. Ohh shikena tunkace daddy ne ba matsala. Yawwa tawa, toh yakike,lafiya lau, ya biki kamu. Lafiya. Saura namu Koh? Tayi shiru Bata amsaba.yace yakikayi shiru ? Can ta amsa da Allah yanunamuna. Essha yakamata kibar magana school dina. I promise u inkizo gida na zanbarki ki karasa . Tace ni gsky a'a don bayarda da cigaba karatu mace a gida mijitaba, gwara kawai tayi a gidasu. Ama love bakiyarda dani bane nayarda mana . Hmmm yaja dogo nufashi, toh yanzu sai yaushe zangaki?  Ina ga fa sai Monday ranar da zamu dawo. Ina zaki? Biki zamuje ni da hajiya a kaduna. Eyya ni gaskiya tafiya biki na bai kwanta min ba ya fada.  Wlh Nima haka don inaji wani matsanaci faduwar gaba narasa dalili. Kita addu'a kiji ko? Allah ya shige mana gaba ta amsa da ameen. Da Allah love ki kulamin da kaki? Kar kadamu. Ok ki gaida mun hajiya zantaji good night sweet dreams.take kashe wayata. Ta nufi baki gado ta zauna,  inta fa gaskiya tafiya kaduna nan bai kwanta mata ba.  Ta naji a jikita kamar wani abun zai samaita. Can tace auzubillahi  
    


Chimaa🥰 I miss u♥️

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now