Soyaya ce

240 8 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
     *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

  *WRITING BY*
*J Hajara*

🌍 *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* 📚 🖊️

      *M. W. A*

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________

      7️⃣7️⃣&7️⃣8️⃣

Tana ficewa Aliyu ya Mike da himma zai bin bayata, Mami ta dakatar dashi. Ammi ta kallesu tace" da Allah kuyi hakuri abata Nan da sati kafi anji ta bakita"

Ta juya ga Daddy tace" da Allah Kar ka takura Mata kan Aliyu. Yanzu addu'a mu suke bukata, Allah ya zabe mafi alkhari"

Duk suka amsa da ameen sukayi na'am da zance Ammi. Tycoon yasa Siyama ta dubata. Mami da Siyama suka fice wuri dubota. Su duba  koina har ciki gida su duba  Bata. Suka fito  compound  suna  tambaya dogarai. Dogarai suka Basu amsa da yanzu yanzu ta fice Tana kuka.

Mami ciki tsawa tacemusu"maza  maza ku bi bayata"

Dogarai ciki sauri suka bi bayata. Suna kaiwa baki hanya su na dube dube  koina ko Allah yasa suganta  Bata ba alamata ciki sauri suka koma suka sanar ma Mami. Mami ta juyo ciki palace din ciki tashi hankali ta sanar masu Tycoon.

Aliyu ya Mike a razane har jikishi na rawa yace"Ma..mi i...na tabi?" Ya fada a rarabe.

Mami tace"Boy ina za sani, Allah yas..ba gu"

Daddy yayi murmushi ya katseta yace" ku kwantar da hankali ku, Essha daga na baida zataje sai gida. Ina da tabbaci tana gida nasan halinta bazatayi abunda kuke Tunani ba"

Aliyu daji haka yayi  ajiya numfashi Mai karfi Yana lumshe ido, shi kadai yasa maiyakeji.  Fatashi daya Allah yasa Essha ta Amince da maganar Mai da auresu. Cus he can't bear losing her for the second time.

Nan aka fara Kira Sallah Asr. Duk suka mike. Su Ammi zasu shiga ciki suyi sallah Tycoon ya dakatar dasu da cewa in su idar da sallah su fito zasuje gidasu Essha ba Bata lokaci.

Mami ta amsa" da toh shikena sai mu fito"

Duk maza suka wuce zuwa  masjid. 

Essha lokaci da ta fita napep ta tare kamar Daddy ta yasani gida tasa Mai napep ya kaita. Suna zuwa baki gate nasu ta ciro kudi da ita kanta batasan nawa bane  ta biya Mai napep ta ja hannu Sadik, haweye ke sauka a fuskata shabe shabe Kamar a bale famfo.  Sadik sai tambaya yakeyi"Mummy what's wrong with you? Why are you crying? "

Takasa bashi amsa taja hannushi kawai suka Shiga ciki. Ta tarda su Mummy dukasu hardasu Amir, Walid, Daddy karami da hajiya a baki kofa sunyi zugum Kamar a musu mutuwa. Duka fuskakokisu yanuna tsatsa tashi hankali da suke ciki.

Essha ta karaso gabasu takara tsanata kuka ta. A rikece duka suka nufo ta.

Hajiya ta dafata tace" Essha aina ku ka ganshi? Inashi Abbanaki?"

Essha Bata amsa ba takara karfi kuka nata Kai wanan karon na shagwaba ne.

Mummy ta juyar da inta suna kallo juna tace"bakijine? ba tambayi ki akeyi ba? "Ina Daddy ku? "

Essha Bata amsaba tasaki hannu Sadik tayi ciki direct dakita ta wuce ta fada gado tana Ta Kara tsanata kukata.

Mummy cike da mamaki suke bin bayata dukasu.

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now