yazama malakina

167 2 0
                                    

'''👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
    DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚 🖊️

     M.W.A

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari '''da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar
da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/10798094102? referrer=Whatsapp
_________________________

     Fans naji dadi adduoiku ☺️ nagode sosai, anatare 🥰 irin sosai na😜. Love you guys 🥰🥰 🥰🥰 🥰🥰

4️⃣8️⃣&4️⃣9️⃣

Aliyu tunda yafara barci bai farka ba sai misali 2, shima sanda agogo daki ya buga two daidai sanan ya farka, ya ma manta yau ake biki dauri auresa, Yana tunawa yaja tsaki yace" WTF" ya Mike ya cire Kaya jikishi ya fada toilet ya _sakar_ ma kansa ruwa sanyi, kusan 15mins ya dauka, sanan ya daura alwala ya fito ya shimfida dadurma yagabata da sallah, baya ya idar sai tsaki yake ja. A fili yace"gaskiya Daddy bai min adalci ba"

baigama rufe baki ba yaga inuwar mutum a tsaye gabashi, Yana daga Kai suka hada Ido da Tycoon, yayi sauri ya sukunyar da Kai dan yasa yayi laifi.

Tycoon rai a bace yace" Aliyu ka kyauta kenan, ban taba zato zakamin hakaba, ka watsa min kasa a idon, ace duk girma taro na,  Kuma dauri aure ka guda kaki hallarta guri ka kyauta, eh nace ka kyauta"

Yana kaiwa na ya juya da nufi tafiya Aliyu yayi kasa da murya, sanan yashiga lalashi Tycoon Yana bashi hakuri, Dakar ya iya calming din Daddy nashi, dun yasa daddy nashi komai ya mishi bai fushi dashi, Tycoon ya juya ya dafashi yace" son,Kar ka Kara kaji? "Aliyu ya gyada kai.

  "Amarya ka na gidaka anjima, zakuje dinner da Allah Aliyu Kar kaki tafiya  ,dun nasaka, kaga yanzu hakkita ya rataya a wuyaka, u have to do anything that will pls her, imbaka je ba baza taji dadi ba" Tycoon ya fada a siga lalashi.

Aliyu yayi nisa a tunani Essha yace" Allah kadai yasan hali da ta ke ciki"

Tycoon ya girgiza shi yace" are you with me boy?"

  Aliyu ya amsa. "Tom ka kunna wayoyika, Allah ya muku albarka" Aliyu ya amsa da ameen, Tycoon ya juya yabar side din.

Yana fita Aliyu yayi ajiya zuciya ya zauna ya kishigede da gado, idonshi na zuba da kwala, tausayi kanshi da hali da Essha takeciki yake ma kuka, yarasa inda zai da kanshi yaji sanyi, sai sambatu yake Yana" yaushe zangaki naji sanyi a Rai na please come back to me... "

Ya dauki zane ya Bata kiss a daidai lips dinta yakara rugume hoto.

Wurare 9:00pm, su angwaye su Sha wanka ready to party,Aliyu kadai ake jira , Aliyu kwance yake rugume da hoto Essha bai da ko niyya shiryawa, fawaz su rokeshi fir yaki tashi, karshe Ammi suka Kira.

Ammi na zuwa, ta samu wace ta zauna a gefeshi tace" Aliyu yau  fa Ranar fariciki ne a gareka, kayi hakuri ka tashi ka shirya, kasan dai Mami ka ne ta hada ko, baza taji dadi ba , imbaka hallarci wajen ba, ga suhaima tun jiya kuka takeyi , yanzu hk Tana na a motar Kai takejira. Aya zakaiya sauke mata hakkita kuwa?"

Ya lumshe Ido, ko kadan baison ana mishi maganar suhaima bai sonta, haushi take bashi, Essha ya tuna yanda aka daura auresu cike da tsoro da firgici, he wish biki yau da ita ne, dazaiyi murna da fariciki da baitbayishiba, wasu haweye masu zafi suks zubo mishi a gefe fuska yayi sauri ya share Kar Ammi ta gani yace" Ammi inaje two minutes kawai zanyi na dawo"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now