Aliyu

239 6 0
                                    

Doctor Essha
👩‍⚕️
Written by j hajara

1️⃣1️⃣&1️⃣2️⃣

Yace" Alhamdullila yau na shaki iska kasana" yacigaba da sauka a hankali, Yana kan sauka yaji wani muguwar faduwa gaba, nandana yariga karato inalilahi waina ilaihi raju'un.  Haryaji ya daina ji.

Yana waigawa ya hangi su Ammi da dad.can gefe daya security ne, ai nandanna ya hada fuska, don shi arayuwashi yatsani ya farka ya ga security Dina, suna daga ciki dalilai da bayaso zuwa Nigeria, anashi tsari, security kamar takura rayuwane.

Aliyu Yana da sanyi amfa a kwai zuciya inkatabashi, ga tausayi da jikan Dan Adam, ko duma yayi girma kasa waje ama baya shaye shaye, baya Nima mata, mata ma Basu a agender nashi.

Sai kwanaki ne yariyar aboki daddyshi suka hadu a Russian, Tana nacce mishi Wai Tana sonshi.

Sunata SUHAIMA, suhaima yargatace, duk abunda ta keso daddy ta na mata, kyakyawa ce a fuska, ama ba diri ta tafi kamar pencil😂.

Tana gayama daddy yazo yasamu tycoon, yaminshi magana,🤦dayake abokanaine. Yace" ba damuwa zai ma Aliyu magana, shi Kuma Aliyu duk abun daddy shi yasashi yanabi, shiyasa yace ya amince da aure.

Suhaima tana makale mishi har yasoma saki jikida ita, har ayi musu bayko,ansa Rana, aure sai nan da wata uku tukun.

Aliyu nada abokanai gudu hudu Wanda yake ji dasu, Kuma duka atare sukayi karatu,

Haydar namesake nashi, Suleiman, hafiz, fawaz. Aliyu da Hafiz su karata business,fawaz da haydar medicine, Suleiman civil engineer.
dukasu mazauna abujane.

Da fara'a a fuskarshi ya nufi tycoon, wani daga ciki security yayi sauri ya amshi trolley nashi, Yana mishi barka da zuwa ya amsa aciki sankewa fuska.

Tycoon yace" welcome back son ya rugumeshi, su Ammi da Mami suna gefesu.

I really miss you dad yafada murya a shagwabe" tycoon ya shafa mishi Kai yace" ai kadawo kenan.

Mami tace" son daddy ka kadai ka gani ko?

A'a Mami na ya je gefeta da sauri, ya daura hanushi aka kafada ta yace" yaza'ayi na Manta da Mami na inaa.

Ammi tace" toh zai kuzo munkarasa gida, in muje ko cigaba, duka su ka fashe da dariya.

Tycoon yace jealousy" eh naji.

Aliyu ya shagwabe fuska kamar karami yaro yace" Ammi ko Kimi sannu da zuwa ko?

A'a yihakuri yaro mamishi barka da zuwa ammi tafada.

A'a ni nayi fushi,

Mami tace" Ammi tunda har kikasa boy Dina yayi fushi toh Zaki biya Tara.

Niwa kumun afuwa ammi ta fada"

Tycoon yace" amiki kuzo mukarasa gida.

Duk suka karasa ciki mota, akatashi motoci sai gida.

Suna karasa gida, sun a nufo gate abun mamaki Naga yabude da kanshi, aka sanke yi zangaye kamar roundabout tukun suka isa guri parking, Kai gidana yagama haduwa a rayuwa.

Suna parking bodyguards da sauri suka bude musu mota,  kowa na haraba gida ana jira fitowarsu.

Aliyu na fita da gudu Sofia da rahma suka karaso wurisa da Oyoyo ya Aliyu"

Kai Kai yanmata Ammi ne suka girma haka ya fada" sai murna kawai suke ya Aliyu ya dawo,

Rabonshi da ganisu tun su seven years,

Yakuke yanmata Mami?

Lafiya klau Yaya.

Su siyama, idriss da Isa suka karaso da cewa" welcome bck home big bros

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now