Palace

242 11 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
     *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

  *WRITING BY*
*J Hajara*

🌍 *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* 📚 🖊️

      *M. W. A*

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________

      7️⃣5️⃣&7️⃣6️⃣
Kallo juna suke ido ciki ido ba kyafatawa,  Essha sai taji kwaya idon na driving dinta crazy, kasa sauke idanuwa ta tayi   ta cigaba da kallosa cus he got such a beautiful nd sexy eyes da duk mace da ya kalleta da shi , bazata so ya daukesu ba.
Abubuwa take gani ciki masu wuya fasara Nan take taji jikita ya mutu. da farko da ta farka  daganishi taso ta mishi Rashi mutuci ne gani kwaya idosa yasa jikita ya mutu takasa ko motsi ne. Cike da kunya ta saukar da na ta Ido tana tambaya kanta" tayaya yashigo baya tare da besty nake?ko dai mafarki na keyi ne kuwa? But besti..."

Bata karasaba taji  saukar soft hand dinsa a gefe fuskar ta  Yana shafawa Yana cewa" Baby am Soo happy today words can't express how happy I am huh"

Essha ta runtse ido da Karfi duk a takure take  tana zaune ne ama tanaji sauti bugawa zuciya ta.. ta rasa dalili.. tanaji yada sauti murya shi ke fita zuwa kunnuwan ta zuwa ga gagan jikita suna isa suka Kara kashe Mata jiki, she wants to cry ama kuka yaki zuwa.

Aliyu yadago fuskata yace" look at me mana baby, bakya murna da gani nane?"

Essha daji haka kamar an zugata   ta hada fuska  .

Yace" Eyya Baby wato fushi kike dani? Toh ayafemin mana please Baby keman fa kisan ba laifina bane, ki yafemin da Allah kinji" ya fadi haka Yana kaimata light kiss a both soft kumatu ta.. sai da taji yarrrr a jikita. Tayi sauri kauda fuskar ta a saitishi

A hankali yace" Baby please forgive me plzzzzzzzz"

Ta sukunyar da Kai dun mamaki kanta takeji mutumi da takeji haushi shi ne yau ta kasa aiwatar da komai biyemishi ma takeyi tayi ajiya numfashi deep down tace ma kanta" focus focus Essha Focus"

Ciki murya shagwababu yara yace" Please Talk I want to hear ur voice,. please talk  inason sake jin muryaki, kince ki yafemin please kinji, in baki fada ba zan Miki kuka please say it naji sanyi a Raina, please forgive meee nasa ba laifina bane ama please forgive me na karbi laifi kince wani Abu plzzzzzzzz Baby zanyi kuka fa"

Essha ta dago ta kalleshi da mamaki yanda yake behaving kamar Sadik so ajebotically(😅)

A hankali kamar murya rada tace" Na yafema "

Ta juya ciki sauri zata bude motar ta fita taji Motar still a kulle. Ta juya ta kalleshi fuskar tuhuma, bai damuba, ido daya ya kashe Mata ya ciro keys a aljihu Yana nunamata, ta Kai Hannu zata kwace ya jawota jikishi  ya rugumeta Yana murmushi saiti kunneta ya rada mata" I love uuuuu Baby and I really missed uu"

Ta ja karamin tsaki ta fizge jikita,  ta masa Jan karshe door ta takure a wajan tana hararashi. Nan suka Soma ji ana knocking. Essha ciki sauri ta gyara gyaleta tanaji haushi kanta. Nan kuwa knocking aka cigaba dayi da Karfi gaske Dan ko mutum na barcci ne in yaji Wana knocking din zai farka.

Aliyu yasa key ciki sauri ya murza ya bude motar, Yana budewa sukayi Ido hudu da Ammi ta harareshi tace" toh sannu shugaban marasa kunya sauko, kazo kasa min yariya agaba Mai zata maka eyee, baka ji nane nace ka sauko"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now