juna Biyu😌

171 4 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
      DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

WRITING BY

J Hajara

🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚 🖊️

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, BUrin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/10798094102? referrer=whatsa
__________________________

4️⃣4️⃣&4️⃣5️⃣

Yace" ki daina fada haka, sai kace ba musulma ba"

ya juya kalloshi ga Essha da tagama rudewa tace"  Daddy who is pregnant ? Me ? When?"

Batakarasa tamboyoyi na ta ba ta fashe da kuka.

Ya zagaya gefeta ya dafata yace" Essha calm down, Kar kiyi kuka, zo muje gida " ya mikar da ita , za su fice,

Dr  Abbas ya dakatar dasu  fuska na a hade yace" wait, tunda asirika ya tonu, har ya nuna yarka na da ciki, toh ba ta ba Yanta , Kar ta Sha fa ma ta Kashi kaza, ko a waya ne ta Kira Sumaiya  ta daga sai na tsine mata , sumaiya ma zan ja mata kunne, kuje can da tsiyarku, banasa na Kara gani Sumaiya da Essha"

Daddy ya juya ya kalleshi ya kada Kai Yana murmushi yace" nagode, banyi mamaki ba, in sha Allah Essha kam ta rabu da Sumaiya kenan har abada, bisalam na barka lfy"

ya ja hannu Essha da sai tsala ihu take, Mummy na biye da su, Essha zafi rabuwa da Bestie ne yasata kuka bama ciki ba, suna shiga motar Daddy ya fara lallashi ta ya na Bata baki, ya hada har da Mummy yace" Wana ciki fa ba na shege bane da aureta, gode ma Allah ma zakiyi, Kuma kiringa  kwantar mata da hankali ba ki riga tayata kuka ba"

Murya Essha na rawa tace"  Daddy ni Bestie na ke son gani, inson nagata please"

Ya girgiza Kai yace" Essha yaki keso nayi ne, ki fa ji  abunda Daddy ta ya fada, kiyi hakuri watarana Zaki ganta"

Suna tafiya a hanya ya Kira Hajiya uke yasanar da ita, duk ta rude tace"  tunda haka ne kawai ka kawo ta Nan  uke, ko tasamu kwanciya hankali ana, Kar magaganu mutani yasa mata wani ciwo daban"

Mummy ta amshi waya hannu na rawa tace" Hajiya kawai a zubar da ciki zai fi alkhari "

Hajiya tasa salati tace" Kai fatimatu, kisan abunda kike fada kuwa, Anya kina ciki hayaciki , ciki yarki ki ke so a zubar , ciki halak"

Mummy ta fashe da kuka tace" Hajiya kina ji fa, tun ba'aje koi'na ba anfara magana Kuma har......"

Hajiya ta katse tace" Wai toh magana mutani Zaki bi ne, toshe kunuwaki zakiyi tunda kisan gaskiya, da aura ta, ciki halak ne baza a zubar ba, ku kawata wajenaa, ta cigaba da raino ciki har ta haihu, in Allah yasa anga miji shikena"

Essha naji magaganu Hajiya dake a loudspeaker yake tasa kuka tace" aa ni inason karatu, da Allah Daddy Kar ku kaini, ka taimaka min ka barni ana iyi karatun please Daddy "

Daddy ya amshi waya yace" Hajiya duk yanda na yake zan Kira na sanar miki "

Tace"  Kar  a zubar da ciki na fa? "

Ya kalli Mummy yace" Hajiya karkidamu, rudewa ne yasa ta fadi haka, ba'ason ranta bane, baza'a zubar ba in Sha Allah"

Har suka karaso gida Essha Bata bar kuka ba, Daddy yayi parking suka fito jiki a sanyaye da gudu Essha ta nufi dakita ta fada gado tasa wani kuka Mai ci rai. Kukata da biyune, Kuka rabuwa da Bestie Dana cikin da ta tsani uba, gashi dalili haka zai hanata karatu..

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now