Aure

208 8 0
                                    

Doctor Essha
👩‍⚕️
Written by J Hajara

1️⃣9️⃣&2️⃣0️⃣

May Allah accept all our deeds in the just concluded Ramadan as a perfect act of ibadah, may He make us all inmate of Al-janah firdaus Ameen 🙏
Taqobalahu minaa wa minkum. Barka da sallah lovely fans🥰😘

  Maman Afrah this page is for uuu🥰💃💃.Barka da sallah
Bismillah Rahmani Rahim

Wanda aka Kira da Ba'aba yace" toh sai Mai, oga yace kowaye mukagani mu kamoshi, kawai hankadashi muje"

Aliyu na tsaye hannushi a sama Yana kallo ikon Allah, deep down a kasa zuciya shi Yana nadama, sai Kira suna Allah yake, yace" kila Rashi bin magana Daddyshi ne Allah yahadanu da waena mutani"

Babba cikisu yace" Dan samari muje ko"

Yana magana Yana gyara saiti  bindigashi akan Aliyu .. Aliyu kam bai motsa balle ya tanka musu, sai binsu kawai yake da Ido. Ya sake maimatawa da cewa " Dan samari ko gardama zakamanane, kawai shiga mutafi a ruwan sanyi"

rabi su tsaya a baya,rabi a gabanshi, ya sadakar kawai ya bin su don yaraya ma ranshi nashi yazo karshe, suka jashi har ciki daji. Suna karaso wa kurmo na ganishi ya ganeshi don bazai taba Manta da fuskar naba, don shekaru shida da suka wuce, yayi accident, kafarshi ya karye  yayi jiya a asibiti ba kudi aiki, har a yake hukuci za a yanke kafa, sai ga Aliyu yazo dubiya marasa lafiya a babba asibiti kaduna,Yana daga ciki Wanda aka taimakamusu a lokaci, don two million ya bada aka mishi aiki kafa ganshi yanzu yasamu sauki. Yace " Kai gaskiya baza yada oga ya cutar da wanna ba, badushi ba da yazu nazama gurgu, Kuma fa yaro tycoon ne, Kai inaa"  ai da saurishi yanufi oga Da  kanshi ke   kasa Yana loda bullet cikin bindiga, bai ma San da zuwa su Aliyu ba. Kurmo yaje daidai da kunne oga kamar Yana mishi rada yace" oga wanna fa bazai yuba, yaro tycoon ne fa, Kuma Yana da kirki, yataimaki rayuwana"

Ogan ya daka mishi tsawa sanda Hajiya dake rakube ta tsorata yace

" Kai kurmo wlh wlh kowaye sai na aiwatar da abunda nayi niyya , to tsaya kaji ko ubana ne ihar yazo na toh ba fita, Kuma inhar zaka goyi bayashi ne toh wlh wlh zan kawar da Kai " oga na fadi hk kurmo ya gyara rufe mask nashi, don Kar Aliyu ya gashi , yasan ko ma yagashi bazai ganeshiba , su masu mutani dayawa.

Ya rakwafar da Kai yace " toh oga ama da Allah kayi sassauci "

Oga yace" kurmo ka kiyaye fa"

Kurmo yay sauri tsuguna da Kai yace" na kiyaye oga"

Essha na jiki daddy karami ta kife Kai sai kuka, Baba driver da tsohona  ba abunda sukeyi sai addu'a su cakume juna kamar za a cinyesu, hajiya kam ba a maganar ta dun tafi kowa tsorata, ba abunda jiki ta keyi sai Bari, har zuwa su Aliyu wuri, Essha Bata daga Kai ba.

Aliyu yariga bin mutani dake guri da kallo daya baya daya, yakai kalloshi ga hajiya dayaga duk ta tsorata, sai Bari kawai take da hawaye Shar Shar wani na bin wani. Yace" inalilahi mutani na Mai sukeyi wa mutani da har ya tsorata da tsohuwa na haka?"

yakai dubushi ga oga da sai loda bullet a bindigogi dake gabanshi kawai yake hankalishi a kwance, yaraya ma kanshi cewa da alama dai Wana shine shugabasu, don saura dukasu a tsaye suke rike da Bindiga shine Kuma kawai a zaune kuma dukasu yafi su girma. Oga na daga Kai suka hada Ido da Aliyu , Oga yafashe da wani dariya mugunta ya dakata ya shafa Kai yace

" lalle marhabin, barka da zuwa Dan saurayi, Naga kamar da alama jarumta a idonka"

hhhh yayi dariya , yacigaba yace

"kwatar da hankali mu bazamu cutar  da Kai ba, inhar kabi mu a yanda mukeso yau Rana kace"

Aliyu bai kullashi ya juya ga kalloshi guri su Hajiya da yariya karama dake gabata, gsky yanayi da suke ciki su matukar bashi tausayi, sai a sanan ya lura da tsofofi biyu cakume da juna, abun tausayi abun dariya , dayake Daddy karami da Essha suna bayashi ne shiyasa bai gansuba. Daddy karami kam tun zuwa Aliyu yake binshi da kallo , yanaji kamar yasan fuska ama ya kauta mishi, ya batsar da zance  ya cigaba da tapping Essha Yana lallashita.

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now