Yan Kungiya

270 6 0
                                    

Doctor Essha
👩‍⚕️
Written by-j-hajara

1️⃣7️⃣&1️⃣8️⃣


Washe gari

Da misali karfe  goma ne za'a daura aure, su Essha tunda suka farka da asuba Basu samu su koma ba, gida cike tam da baki nisa Dana kusa, sai shirye shirye daura aure kawai sukeyi.

Amarya hunaisat a shiryata ba karami kyau tayi ba, Mai makeup Anas ya turata ta tsantsara ma amaryashi  makeup da yanmata amare, har su maryam suzo, su ma susha ankosu ba karami kyau sukayi ba.

Can na hango Essha da Aina'u wow yanmata sufita, inbaka kalli Essha sosai bane baza ka gane taba, ta hadu karshe haduwa, duk inda suka wuce sai a kallesu akara.

Suna kan tafiya suka hannu dasu Yaya Usman, a hanya sufito daga part nasu dukasu Sha shadda farare kal kal Suma su fito.

Salis ne yace" wow sis kifito daker na ganeki, na zanta kowata bakuwa ne mukayi daga Makkah"

Tace" Kai Yaya salis Banda shairri fa"

Allah sis ya fada"

Usman yace" ko kyau, Bata ma iya kwaliya ba, Aina'u ne kawai tayi kyau"

Tace" oho dai jealousy, don nafi budurwa ka kyau"

Yaja mata hanci yace" Allah yakiyaye kifi budurwa na kyau, gata a kusa dake "yanuna Aina'u , Aina'u ba karami kunya taji ba, ai da gudu tabar wajan.

Abba yace" Yaya gashi kasa inlaw na ta gudu Wai ita kunya" ai duka suka fashe da dariya

Suka sata a tsakiya Wai adole sai suyi hoto, ai kuwa dole ta tsaya, suka kashe hotuna kalakala, salis ya aiki Sameer yace ma Aina'u ta fito da hunaisat za suyi hoto, aikuwa nandana yaje, ya dawo yace" gasu zuwa Yaya"

Suna zuwa aka sake Dora selfie kalakala ba adadi.

Salis yace" dole na tura ma Yaya Abdul Wana yayi missing (Abdulhamid Yana service a imo shiyasa bai zoba).

Khasim yazo yakira Essha yace mata ga daddy ta a guest room Yana neimata, ai da sauri ta je ta samaishi, tare dasu hajiya yake, ta gaishesu.

Tace" lah daddy yaushe kazo?

Yace" tun 7:00am Ina garina"

Ta shagwabe fuska tace" dad jiya fa munyi waya baka cemin zakazo ba"

Yace" yi hakuri Essha mantawa nayi"

Tace" ya mum da su autar mum?

Kowa lfy su ce na gaisheki, ama fa mufeedat batasan nazo ba"

Tace" eya daddy daka kawo ta"

Yace" no guri da nisa, Bata Saba ba"

Tace" toh dad bara na wuce"

Yace" okay inza wuce zankiraki"

Karfe goma dai dai aka daura aure hunaisat da Anas.

Aciki gida Kuma hunaisat ne zaune sai kuka😆, da ace amarya amarya, zata fara kuka, su aina'u kam su samu nayi, sai tsokanar ta sukeyi, Essha na gefe ta tana lallashita, Anas ma yakira Taki daga waya, Essha nata mata dariya a boye.

11:00am akafara walima, wata babba malama ne aka gayato, Kai gsky taiya wa'azi  da nasiha Mai ratsa jiki Mai sauraro, sai guri 4:00pm akatashi a walima, 6:00pm nayi akafara shirya amare da karfe bakwai,angoye za su da motar akwashesu, amare suka sake sabon waka su hadu👌.

Daddy Essha tun two na Rana suka wuce dasu anty zainab har da Aina'u Wai zasu biya ta lafia.

Sai baya Isha tuku motar angowaye suka zo,amare suriga su Shirya dama.

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now