👩‍⚕️👩‍⚕️ DOCTOR ESSHA 👩‍⚕️👩‍⚕️

181 2 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️

M.W.A

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻

Https://www.facebook.com/107980080946102? referrer=whatsa
_____________________________________

5️⃣4️⃣&5️⃣5️⃣

Aliyu ya durkusa da Kai yace" ki yi hakuri Mami please"

Ciki tsawa tace" Dalla can rufe min baki, Sam bakason ji laifita , yariya ba tarbiya ko kadan"

"Tayaya ma Allah zai Bari mu hada zuri'a da tababaru mutani na? Tir wlh....." Ta sausauta murya ta cigaba" Aliyu ka kwantar da hankali ka, Allah sai ya nunamusu ikonsa, tunda har gori suke ma. Yanzu Ina ita suhaima?"

Yace" tana gida Mami"

" Oho nasan yazun haka tana na tana shaidaci da ta saba ta Tara maza da mata ana ma shaidaici a gida. Wai Aliyu Mai ye ya Sha kan ka ne? Instead of ka gyarata Naga kamar ma tsorata ma kakeji"

Ta kalli Ammi tace" Ayya Ammi mutani ni na a haka suka bar Aliyu kuwa? Dun in zan iya tunawa tun Ranar biki na Essha ko wata ke da suna daya ke Kira kamar zai zauce akata , itama ya manta ta, ko a tambayeshi ma cewa yake bai Santa ba
Ama ana yanata damu da Essha Essha ana daura aureshi da suhaima mukaji shiru, something is fishy, Kai mutani na Basu da gaskiya"

Aliyu naji Mami ta Kira suna Essha yaji gabashi ya fadi, ya tsaya shiru deep down yanason tuna Mai suna, ama yakasa tunawa kawai ya basar da zance.

Ammi ta kadai Kai tace" ko ma Mai ye akwai Allah, mu da Allah muka dogara"

Aliyu ya Mike yace" zan wuce, zan bin na duba Fawaz a hospital"

Mami ta amsa da" toh boy sai anjima, ka ci abinci fa"

Ya amsa da "inshallah mamina"

Ya fito duk jikishi a sanyaye, Yana isa gaba motoci bodyguards da sauri suka bude mishi kofa ya shiga suka bar gida sai hospital .
Suna isa aka bude mai ya fito, Kai tsaye office din Fawaz ya wuce, , ya tardashi ya na hada files, yayi sallama,

fawaz ya amsa yace" a buddy Kai ne da Rana haka? "

Aliyu bai amsaba ya Mika mishi hannu suka yi musaba ya nemi guri ya zauna ya lumshe Ido, fawaz ya aje files din.

ya karasa gefeshi yace" yadai buddy? Badai haryanzu kasa magana aranka bane?kayi hakuri ka rugume kaddara, ni na zanbaka Dana na har abada, kullum suna ka yake Kira uncle Mai dimple, ya matukar sabawa da kai."

"Buddy kowa na alfahari da Kai, yara da manya, a yau Dina zanfi kowa fariciki ace Kai ne ka raini dana. Please Buddy Kar kasa damuwa aranka"

Aliyu ya dago Yana murmushi yace" Thanks buddy, nagode da kulawarka, ni basan damuwa komai a Raina ba dun nasa haka tawa kadara yake, bara ga dan cikina ba kaga kuwa dole na rugumeshi da hannu bibibbiyu na Kara gode Mai da ya bari ni a haka"

Fawaz yace" hmmm, toh naji buddy, yanzu Mai ke damuka?Naga Yana yika ya canza ne"

Yace" hmmm fawaz kasa dai Kai kadai nake gayama sirri na, kasan kuwa bai wuce matsala na da suhaima ba" ya dafa Kai ya cike da takaici yacigaba " ni Sam suhaima Bata gamsar Dani, yaushe ma ta kullani , sai inhar ta ta bukatar ne ya taso, ni wlh am tired, ni Ina ni a jiki na ba haka abun yake ba, na suhaima ne dai......... ".. da sauri fawaz ya sa hannu ya rufe Mai baki

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now