Karkasake tabani

239 9 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
     *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

 
*J Hajara*

🌍 *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* 📚 🖊️

      *M. W. A*

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________

     8️⃣1️⃣&8️⃣2️⃣

"Give Essha the phone" Pooja ta fada ciki waya. Essha naji haka tayi sauri ja riga Zip dinta ta sa After dress nata ciki sauri ciki zuciya ta tace" wana ba kunya gareshi ba sab zaiya shigowa mtchewew" ta ja tsaki.

Ta juya ta bude curtains din, ta ganshi tsaye, uffan bai ce ba ya manna ma ta waya a kunne ta baka Mai harara yayi murmushi  kawai bace komai ba.

"Essha kinaji na,nasan waya na hannuki say hi to me" Pooja ta fada ciki yare Hindi ta karasa da turanci.

Essha ta saki murmushi da batasan lokaci da ya fito ba tace" Yihakuri Yanzu am busy ina Karasa gida zankiraki"

"No ni yanzu nakeso muyi Hira ba sai anjima ba, nasan a office kike so Nima ai a office din nake so let's talk noww" Pooja ta fada.

"Ohh ni Essha am so tired now ids naje gida zan Kira ki please Pooja ki ganeman"

"Ohh tunda haka kikace badamuwa but d u know what? Cewa Pooja.

"A'a sai ki fada?

"Inki koma gida a waya dake hannuki nakeson ki kirani bada naki ba, and Don't ask me why?inkika kirani da wani layi ba wanan ba,bazan dauka ba" Pooja ta fada Tana nema tutsirewa da dariya dun tasa hali Essha da tauri kai, can kasa zuciya ta tace"I will love to see her mood now, I don't know the reason why she hate this guy pheeeww,Aliyu don't worry zan kula da komai zata....

Bata karasa ba taji Essha na magana murya ta kamar zatayi kuka tace"Pooja kisan abunda kike fada kuwa I can't, tayaya ma zakice na kiraki ta Wana layi nooo please kiyi hakuri Allah ina koma we will talk, Yanzu ma zan bashi kayashi am getting late I will call...

"Essha in har bazaki kirani da Wana layi ba toh Kar ki kuskura kice za ki kirani" Pooja ta fada ciki serious voice.

Essha ta juya hannu Alama tambaya kanta da cewa" What's wrong with this girl?

Pooja ta Bata amsawa da cewa"am normal, zan kashe waya na, Bye sai na ga kiraki a waya mijiki"

"What!!! dakata mijina fa kikace u know he's not my husband ki daina fada haka toh inshine yagayamin ki toh yay kary.....

Ta kasa fada kalma ta dago ido tana kalloshi taga gabadaya mood nashi ya canza, ta tsaya kalloshi shiru ya jigina da bango ya crossing leg hannuwanshi duka a zube a aljihu. Kanshi na kallo kasa ya lumshe Ido.

Ganishi a haka yasa bataji Dadi kalamanta ba taji murya Pooja na cewa" Are you starring at him?"

Essha ta girgiza Kai ciki sauri kamar Pooja na kallo ta Tace" Noo Never"

Pooja tace"oho dai ni dai sai na ji Kira, I repeat ta Wana layi if not bazan dauka ba" ta kashe waya kit..

Essha ta Soma bin fuskar waya da kallo, Screen din ya kunna Kanshi Abu mamaki, Ita da Sadik ne a Wallpaper din waya. Nan taji wani haweye Mai zafi na bin kunci ta,  na taji kamshi turarashi ya buge ta da alama yazo kusa kenan. ta dago fuskar da sauri tana kalloshi shima ita yake kallo ya Ciro white handky ya share Mata haweye dake zuba Bata hanashiba ita kadai tasan yada takeji yanzu zai yi magana ta jijiga Kai ta raba ta gefeshi ta fita tana ajiya zuciya. 

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now