Tarko so III

171 2 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
    DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚 🖊️

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980946102? referrer= whatsa
_________________________

3️⃣9️⃣&4️⃣0️⃣

Hajiya Binta ta sake dariya shakiyi ci tace" Baby inhar kikasa wana,toh Aliyu zai Miki son da ke ma ba kima kanki ba,ita Kuma masoyiyar tashi, ko da suyi nisa a son, su Kai Layla da majnu , toh ya manta ta kenan na har abada, ama fa yace duk Rana da sukayi Ido biyu da masoyiyartasa nan, asiri zai washe, zai dawo hayacisa"

Suhaima ta tsume fuska zatayi magana, hajiya Binta ta katse tana murmushi tace" Baby nasan Mai za ki fada, ki kwantar da hankali ki, nasa boko ya kadata tayi nisa, bara su Kara haduwa ba"

Suhaima tayi ihu murna ta rugume Hajiya Binta tace" gaskiya Mummy na ki na so na, ki ceci rayuwa ta, masoyi da na ke so zai so ni, mummy ko yanzu ma zan sa na koma asibiti ya gani, wow za'aga soyaya" tayi fari da Ido.

Hajiya Binta tace" Kai Babyna, sauri Me kike, ai yanzu Aliyu a hannumu yake, sai yanda muka juyashi, Boka yace ba yanzu Zaki Sa ba, sai Rana dauri aureku za ki sa, zakiga aiki da cikawa, dun na trusting Boka nan"

Feenat tace" ama mummy ki ce sai Rana dauri aure, what if tasa wani daban yayi tozali da ita ?

" Haba yanmata, ya Ina baku Kuna roko, wanan tozali Mai suna MANTA MASOYI saboda Aliyu kadai akayi shi, da sunashi da nata aka hada magani, ku ga kenan akan Aliyu ne kadai zaiyi aiki, ku chill mana " hajiya Binta ta fada Tana kade musu Ido daya.

Suhaima tasa dariya tace" Bani mu kashe mummy na" Hajiya Binta ta daga hannu suka tafa taff..

" Wanan kuma" ta nuna gora tacigaba

" baby na Wana Madara da kike gani, magani ne shima, Madara ne da sirki magani Zaki tatse shi da pant dinki"

Suhaima cike da mamaki tace" what!!! Mummy da pant  fa kikace?"

" Eh" ta Bata amsa ta cigaba" in kika tatse da pant dinki, but wait Baby na ama fa   da sharadi fa, pant din da ki ke amfani dashi fa ba sabo ba, Wanda kikesawa, if possible ma ki tatse shi da Wanda ke jiki ki yanzu haka"

Suhaima ta Bata fuska tana bin hajiyya Binta da kallo tana kara yatsine fuska..
Hajiya Binta Bata kulataba tacigaba" ki na tatsewa za'a sa a fridge, a preserving nashi har sai ranar aureku, baya yayi tozali da ke, toh Zaki bashi Wana madara yasha, Yana Sha, shikena ki kulle mishi zuciya da soyayarki ba wata bayan ke"

Suhaima tace" Mummy  ba wani hanya ne daban dole ne sai na yi amfani da pant dina? Ni dai gaskiya bazan iya ba" ta fada tana yatsine fuska kamr taga kashi..

Feenat tace" haba nawa, Wana ai karami aikinne, so ki ke ki rasa Aliyu, inhar kina sonshi dole nefa kiyi yanda Boka yafada, kiga kibi Sharadi boka an ansamu Aiki da cikawa"

" Yawwa fada ma ta dai yariya kirki" Hajiya Binta ta fada Tana kada Kai.

Suhaima tayi shiru for a moment, can tace"  mummy duk abunda zai sa Aliyu ya soni, zanyishi"

Hajiya Binta Tace" yawa Yar gari"

Suhaima ta Soma haweye.

Feenat ta dafata tace "meya faru kuma?"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now