Tarko So😥

162 4 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
      DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

  WRITING BY
  J Hajara

🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980946102? referrer=whatsa
______________________

3️⃣7️⃣&3️⃣8️⃣

Aliyu ya sauke hannu haydar daga dafashi da yayi yace

" Haydar, Essha fa ba aljana bace mutum ce kamar kowa.  Tabbas da basan so ba, na kasa yarda da wata kalama Wai ita so tsakani ya mace da namiji, in aka cire na iyaye,  duk Me soyaya Ina daukar shine kamar Mara aiki yi, gashi yanzu na fada tarko so. Wlh akan Essha zan iya sadaukar da komai nawa inhar zan ganta"

ya rufe fuskashi da taffuka hannuwashi Yana kuka yace" basan a wani hali take ciki ba, tana matukar bukatar na a tare da ita, Wai Me yasa ma ku dauko ni ba tare da ita ba why?"

Yadaka tsawa ya Mike ya na buga kanshi a bango, da sauri haydar da Suleiman suka rikeshi duk yabasu tausayi. Ya kwace kanshi daga rukosu ya zo gaban tycoon Yana tangadi, Tycoon da saurishi ya tallafoshi ya rugumeshi Yana rarrashi shi. Ya kalli mami da duk fuskata ya baci da hawaye, Abu mamaki ya ke Bata, Wai yau  Aliyu ne ke kuka, kuka ma aka mace. Taji murya Aliyu nacewa

" Daddy maiyasa kuka barta acan,  why why ? Daddy"

" Aliyu kuka ya'isa haka, tun jiya da safe ake ta nemanka lungu da sako ama ba inda bamu duba ba, karshe a gefe gate din gidasu ummi mu ka ganka cikin mayuwaci halin , bamusan waye ya ajekaba" Tycoon ya fada Yana share mishi hawaye.

Mami ta share hawaye tace" sai yanzu na Kara yarda da maganar ummi gaskiya ne, aljannace ta shafi boy"

Aliyu ya rike Kai da Karfi kamar zai cire Yana girgizawa yace" no Mami Essha mutum ce, ba aljana bace, Mami kubar kirata da aljana.. "

ya rike hannu Daddyshi yace" Daddy Kar yardadani, da Allah ka taimakeni wlh zuciya ta zata iya feshewa"

Tycoon yace" Aliyu take it easy mana, be strong, in har kanaci abinci, kana Sha maguguna ka, har ka warke toh zamu nemonta in Sha Allah a duk inda take duk fadin duniya Nan..  Kar kadamu"

"No daddy baza taba warkewa daga ciwo danakeji a zuciya ta ba inhar bagantaba" Aliyu  ya fada Yana dafa saitin zuciyarsa da kansa jiyake kamar  zai zauce.

" Hmmmmm" Mami ta ja dogo numfashi... Tace" Hafiz, Haydar ku tatara mubar asibiti na mukoma gida Naga kamar Kara rudewa yakeyi"

"Toh mami" suka amsa..

Fawaz ya ya Hado mishi maguguna aka Kira babba likita suka bashi sallama, Aciki motar ya ki kulla kowa titi kawai yakebin da kallo, harsuka isa gida, suna isa parking lot , kafi angama parking yasa hannu ya bude motar ya fito, ya wuce side dinshi Yana tangadi, fawaz da Suleiman da gudu suka bi bayashi, suka taimaka masa ya karasa ciki.

Suna bude kofar parlour sukaci karo da manya manya malamai su takwas ga Al'quranai a gebasu, su zagaye parlour suna karatu, ummi da Ammi suna zaune akan couch gabasu kasko ne ga Kaya hayaki lodi Lodi a gabasu, Aliyu ya binsu da kallo al'ajabi, Sallama su Suleiman sukayi , suka amsa.

Ummi tace" yawwa Malamai ku dagata gashi ma ya dawo, Suleiman ku kawoshi tana ya zauna a tsakiyar su"

Aliyu ya Bata fuska Yana hararata yace" Ammi ki gayamata ba'abunda zanyi"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now