Essha Khan

245 7 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
     *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

  *WRITING BY*
*J Hajara*

🌍 *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* 📚 🖊️

      *M. W. A*

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________

     
  8️⃣7️⃣& 8️⃣8️⃣

Essha ta saki Essha Khan ( POOJA) daga ruguma da tayi Mata, Essha Khan ta goge mata gutun kwalla dake gagara a sama kuncinta tana murmushi tace ciki yaren Hindi tace"Essha Wana kuka fa bakiyi murna da gani na bane?"

Essha cike da fariciki tace" nafi kowa murna I'm so happy kiga yanzu ki zama Namesake Dina from Pooja Yar lukutana to Essha Namesake Dina wow MashaAllah" Essha ta fada Tana teasing dinta.. duk suka fashe da dariya.. 

Aliyu ya jigina da motar yana kallosu shiru deep down Yana fariciki gani Pretty a good mood.. yayi murmushi Yana shafa kai.. Nan yasomaji ringing din waya Essha na tashi daga ciki Motar, kafi ya bude kofar har Kira ta tsinke. Wani Kira na sake shigowa yay sauri ya bude ya Ciro waya daga ciki handbag dinta.. gani PAPA ne  maikira yasa yakai Mata waya ciki sauri.. kafi yaisa gurisu har Kira yasake tsinkewa, Yana isa, Essha ganishi da wayata yasa tasoma binshi da kallo tuhuma.. zatai magana ya tareta ciki kade Mata Ido daya Yana murmushi yace" Sorry Baby Papa ne ke Kira shiyasa na kawo Miki K..."

Kafi ya karasa Essha ta ware zare zare idonta nan cike da tsorata tace" Wayyo Allah na Daddyna baka dai amsa bako? Wayyo na banu na lalace shikenan Daddy zaice Muna tare"

Tarike hannu Essha Khan Tace" Bae zo muje Yau nikan nashiga ukun Daddy zaice Tare muke tun da ya amsa" ta fada Tana dafa goshi Kamar zataiyi kuka daya hannu Kuma tana ja Hannu Essha khan har suka isa gaba Motarta Aliyu Kuma na biye da ita rike da waya a hannushi.. yanda ta birkece haka dariya ma tabashi ama yayi kokari danewa Kar ranta ya baci..

Ta bude motar zata Shiga ya tareta  da Mika mata waya yace" Baby calm down Mana bafa amsa ba"

Essha ta sauke naunaya ajiya zuciya tace" Wayyo Allah nagodema"

Essha Khan tace" Wai make faruwa ne duk kibi ki rude haka?"

Essha ta kalleta ta yi murmushi tace" Nothing"

"Toh sauri maikikeyi har za ki shiga Motar da niyya tafiya baya bamugama gaisawa ba?" Essha k ta tambayeta.

Essha ta kada Kai kamar Mai shiri kuka tace" Pooja or Soo sorry Essha in ba naje gida yanzu ba Hankali na bazai kwanta ba, Daddy bai tSaba kirana Haka ba dun yasaa ina office but Kira  yau jikina yabani Kamar ba lafiya I don't know why am feeling somehow" ta Kai karashe magana wani Kira nasake shigowa tSaban rudewa jikita har Yana rawa ta pick ciki rawa murya tace" Hiii Dadddd or sorry Assalamualaikum Dad ya office din ya a u?" Ta fada Tana kallo Aliyu  yanda ya zuba Mata Sexy eyes nashi na bako kyafatawa,gashi murya ta na crack iri na marasa gaskiya..

Shiru kakeji Daddy bai amsaba ta ba,Nan tasoma tambaya kanta ko dai Kira ya tsinke ne? Ciki sauri ta bude waya taga bai tsinke ba nan taji gabanta ya fadi kamar zatayi kuka tace" Hello Daddy kannn... aajina are you with me? "

Ta dafa goshi tace" kodai network ne?"

Bata karasaba taji Daddy na tambayata" kina inane?"

" Ashe yana jina wayyo yau Kuma Mai Daddy yagani ohh ni yarsu"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now