Banda takura

329 11 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
        *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

*Written by J Hajara*

🌍 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️✏️

          *M. W. A*

   '''Kungiyar d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www. Facebook. Com/107980080946102? referrer=whatsa
___________________________

*Bismillahi Rahman* *Rahim 🙏*

🙏🥺🙏🥺🙏🥺🙏🥺
Dedicated this page to all Doctor Essha's fans domin kun cacanta.

             9⃣4⃣&9️⃣5️⃣
Morning 6:45Am

Aliyu sanye suke  da Eye mask(🥽 na bacci) Aliyu na sanye da Mai Zane Cat eyes,Sadik Kuma na sanye da na Spiderman.

Ammi ce, ta shigo da sallamarta  tana binsu da kallo Cike da so da annashuwa ganisu, ta taho a hankali  tagefe  Sadik ta shafa lallausa gashi kansa tana murmushi, na wani Siraru kwalla suka soma siyaya ciki sauri tashare ciki ranta Tace
" Allah sarki Allah Mai iko ba yadda ba ya ikonsa, har na cire Rai gani  Kwai Aliyu Sai gashiiii........"
Tik tik tik tirrrrrrrrrrrrrtsk, makake agogo dake mane a bango daki Mai kyalin da kyawu ne yasa Kara, haka ya katse ma ta zance zuci da ta ke, nan ta juya taga har 7:06Am Sam ta ma manta abu da ya kawo ta daki. Shagalta tayi da kallo kyakyawa jika nata, zuwa tayi dama  ta tashishi  yayi shiri Makarata, da Alama dai yau zai makara. 
A hankali tasoma Mai cakulkuli. Sadik na ciki bacci yasomaji anamai cakulkuli, dariya yasoma yana" Daddy Daddy" Yana dariya harda mirginawa duk zatonshi Daddyshi ne.

Ammi tace" maza tashi ba Daddyka bane, kasan karfe nawa kuwa? Daddy ka ya biyema kuna ta shara bacci oya oya wakeup wakeup" ta fada tana jamishi yatsu kafa.

Addu'a tashi a bacci ya karanto sanan ya Mike Yana dariya ya zare Eyes Mask Yana kallonta" Goood morning Granny.."

Ammi ta kauda fuskata gefe Bata amsaba. Yagane Mai take nufi, nan  yarike kunne yace" oh Sorry Grandma, Ina kwana? .."

Ta rike kunnuwashi" Inkasakemin  wani turanci Sai na balla waena kunnuwa marasa jin magana. Maza tashi muje ka shirya Kar ka makara."

Sadik ya shafa kunnuwashi da ta murza Yana dariya yace" Grandma baza Kara ba, ai I'm still learning Sai nazo nafiki iyawa,"  yaturabaki ciki harshe  turaci  yacigaba

" Kuma ni yau Daddyna ne zai shiryani yakai ni school ba Nanny da Driver ba."

"Bazaiyuba, you are already late, yaushe Daddy ka yatashi,yashirya kanshi bale yace zai shiryaka har yakaika zuwa school? Common tashi muje kafi Raina ya baci."Ammi ta fada tana hararashi ciki wasa.

Sadik ya sauka daga kan gado Yana kumbure kumbure Yana mita cewa "Shi dai Daddyshi ne zaikaishi School"
Ammi itama tamike ta dafashi ta tasashi hanya fita ciki mita tace "Aiko bakaisaba ga ka kai  Mai Daddy ko, wuce mu tafi nima Ina da Daddy na fa.."

Dariya yayi yace" Daddy na yafi naki kyauuuuu" yaja kyauuuuu da karfi haryana kyakyatawa.

Aliyu tashi yayi zaune Yana kallonsu Yana murmusawa.

"Oho dai naji, kadai taya ni mishi Addua Allah yajikashi da rahma" Ammi ta fada tana shafa kanshi

Sadik a sanyayaye yadago Yana kallanta "Sorry Ammii inshallah bazanmata ba zanriga mishi Addua da dukan musulmai dasuka rigamu gidan gaskiya"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now