dubu ya cika

209 7 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
    *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

*WRITING BY*
*J Hajara*

🌍 *MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚 🖊️

     *M.W.A*

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
______________________________

  7️⃣3️⃣&7️⃣4️⃣

Fawaz yace" Ammi Mami duk hali da Aliyu ya shiga Suhaima ce sila, Kar guga laifishi, Aliyu laifiyashi kalau he's normal, Suhaima gata itace Mara lafiya  dun adade da cire Mata mahaifa sakamako abortion da ta rigayi haka yajawo lalacewa maihafarta shiyasa akacire dun ta cutar da Aliyu shine ta Dora mishi cewa Wai baya haihuwa toh karyane baki take hadawa da likitoci tana bribing dinsu  suke canja ma Aliyu results"

Dukasu suyi shock daji Wana labari..

Ummi ta tafa hannu tana sallati tace" Ashe ke tatiriya yariya ne aka aura ma gadangana  Yaro kirki wlh nikam ki cuci rayuwarshi Allah ya isa bazamu taba yafewa ba"

Fawaz  yace"Ummi Wana Suhaima dakike gani toh tafi Haka dun har asiri tamishi d......,"

A fusace Suhaima ta katseshi tana Bari tace" wlh karya yake duk abubuwa dayake fada muku karya ni lafiya na kalau  Bata yi abortion ba  bawani namiji danataba sani imba Aliyu ba, ba wani shaida da zai nuna cewa asiri nama Aliyu yanasona inasonshi tundama baki ciki kuke gani na da Aliyu toh ta Allah bataku"

Fawaz yayi murmushi yace" kigama cika baki ki yau sai na tona asiri ki, yau dubuki ya cika"

Ya bude wayashi ya daga masu Tycoon yace" Daddy Wana document dakake gani results din Aliyu ne da Suhaima na last da suka je duba a babba asibiti dake Delhi, l
Rashi gani dawuwarsu ne yasa Doctor da ya dubasu ya tura min da results din ask you can see komai ya nuna Aliyu lafiya shi kalau, Suhaima ne bama ma mahaifa a jiki ta"

Su Ammi duk su rude daji Wana batun mamaki ma yahanasu cewa kala.

Uban gaya zuciya shi sai tafarfasa takeyi Kama anasaminshi fetir yaji duk duniya ba Wanda ya tsana kamar Suhaima  fuska na ya hadashi tam.

Suhaima ta karaso gabashi tana" Darling wlh karya yake baki suka hada da likitan da Sumi shairin wlh karyane"

Aliyu ya tugudeta ta fadi..

Fawaz yace" in karya nake akwai shaida da zai prooven dina gaskiya ina zuwa"
Yafice a parlor can saigashi ya dawo da feenat kawar suhaima binyedashi sai wani matashi sanye yake da suit da labcoat Alamu dai sununa likitane.

Suna shigowa Suhaima nagani Feenat gabata ya tsanata faduwa  sai zufa takeyi ba kokwartawa,  ta bude wayata da sauri ta ma Feenat Text da cewa"
Da Allah Feenat Kar kitona min Asiri kimin Rai, today is a bad day to me da Asiri dake ke Kai Aliyu yariga da ya warware please ki rufan min Asiri" ta tura mata..

Feenat ta bude text message din taja tsaki, ta kalleta ta baka Mata uban harara Sana tace" ke walahi kiganina bana tsoro a mutu tunda har asirina ya tuno toh nakowama sai ya fito, wata ke Suhaima na Miki Ranar shine kika sakamin da tsiya harkiiya samu mijina kigayamishi Dan Dana haifar ba nashi bane ki Kuma kwana da nawa miji kiban kunya.toh walahi talahi  yau ba'abunda zai hanani na fasa Miki kwai da kika Dade kina tarairayashi, jama'a ku ganta Nan ita da uwarta suka asirice muku Dan har ya manta da masoyiyarshi, Soyaya duniya ya Dora Mata.. nasan halinta Sarai zata iya min butulci ko wataran ta wasan min kasa a idon shiyasa Ranar da aka kawo magani duk abunda suke fada nayi recording gashi"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now