Rabuwa😥

154 4 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
     DOCTOR ESSHA
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

WRITING BY
J Hajara

🌍 MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION 📚 🖊️

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980946102? referrer=whatsa
_________________________

4️⃣1️⃣&4️⃣2️⃣

Khalid yace" love mainamiki? Wani laifi na aikata Miki da kikeso ki hukutani haka? Baby love please talk to me, please forgive me Ina azabtuwa"

Essha naji muryashi ta rutse Idon ta na fitar da hawaye masu zafi, ita kadai tasan yadn takeji a zuciya ta, ta kalli bestie murya a hankali tace" ki ce mishi ya manta dani Bestie ni ma......." Ta kasa karasawa kamar an rufe mata baki ta fashe da kuka  tace" kawai ki ce mishi ya fita daga rayuwa ta, ya daina sona"

Khalid daji haka ya sarke da wani mugu tari, Basu Kara ji komai ba, sai hayaniya mutani, duk hankali su ya tashi,  bestie na kuka tace"  ki gani ko, kigani Zaki kashe yaro mutani a banza, ki manta alkawari daku ka ma juna ne, Essha Ba ta ba zato zakiyi min  haka ba, ni zanje na sameshi" ta fice rai a bace.

Essha ta kife a gado tana kuka, bestie na fita mummy ta shigo, duk ta ji hirasu, ta dagata ta rugume Tana lalashita, sanda taga ta bar kuka tace" Essha ki cika Yar halak, ki na bi duk sharadi da daddy ki ya daura Miki, baki bi so zuciya ba,am proud of you, a kullum ki kasace Mai tawakali, in khalid mijiki ne, in Allah yaso Zaki aureshi, komai mai wucewa ne, watarana sai lbr"

nasiha sosai ta mata Wanda ya rasata, yasa ta Kara saduda ta mayar ma Allah lamarita..

Bestie lkc dai Mai napep ya sauke ta a Bliss park, tun zurutu mutani tagani su taru a gefe daya, sai baza Ido take ko zata ga Khalid, banshi, wayashi take ta trying ama bai dauka ba, kawai ta yake taje inda aka taru ko Allah yasa tagashi, tana zuwa ta samu ta kusa ci ki,  Tana shiga khalid tagani kwance numfashi sama sama yake fita, tana ganishi tasa ihu tana a taimaka mata,ba Wanda ya kulata karashe ma watsewa akariga yi daya baya daya, tana kuka ta rasa yanda zatayi , ta fara neman wayashi, ama ba waya, batasaniba, tun lkc da suke waya ya sarke da tari, waya ya fadi,daga ciki   masu zuwa kallo ne, wani ya dauke waya.

Khalid numfashi Dakar ya ke fita ga tari ga amai jini, da sauri ta dauki wayata ta Kira Bashir, ta gayamishi hali da Khalid ke ciki, da address din guri,  bada jimawa ba sai gasu su karaso, suka Parker motar a gabasu, su uku suka zo, da Bashir sai wani saurayi Mai Kama da Khalid din, ama Khalid ya fishi girma, sai mahaifi Khalid.cike da matsifa Mahaifin Khalid ya fito Yana babbali matsifa ya nufo khalid yace" wlh ko zaka mutu, bara ka auri yariya na ba, yariya da aka gayamin tagama talla kanta a titi,  shine kake neman kashe kashe ka ka akanta, toh wlh ba ka isaba, Kai ko Me halaka da yariya bara na bar wani nawa ya aura ba, labari tas yazo kunne na, har hanata fita akayi, sbd abun kunya da ta aikata"( ohh ni ya su🤦 mutani mutani, hmmm)..

"Toh bara kaci na Fada ma bakai bar Yar iska yariya na  har abada nagayama kenan"

Bestie dake zungune ta kasa gasgata abunda kunnuwata suka jiyo mata, bestie ta ne ake mata Wana shairi , Wana abun da mamaki yake, abun daurai Kai ma Bashir(saurayita) tunda yazo guri yashareta Yana wani kauda fuska kamar bashi ba, bai ko kulataba, tun shekarajiya ta lura da chanzawashi, ga Kuma abunda Mahaifin khalid ke fada ya matukar girgiza ta, ta Soma tambaya kanta" maiyasa yake aibanta bestie na haka? Yana kirata da Yar iska baya ba halita bane, toh maiyasa ma bestie ta canza?"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now