Ga Amarya ga Ango

344 7 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
        *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

*Written by J Hajara*

🌍 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️✏️

          *M. W. A*

   '''Kungiyar d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www. Facebook. Com/107980080946102? referrer=whatsa
___________________________

*Bismillahi Rahman* *Rahim 🙏*

      *ALHAMDULLILAH*
😌😌😌😌😌😌😌😌

         9⃣8️⃣&9️⃣9️⃣

"Ga Amarya Ga Ango" Fawaz yaketa rerewa Aliyu na biye dashi Yana jijiga Kai har suka karasa ciki..

"Basan ya akayi kazama likitaba a yadda kake ahaka" Aliyu yafada Yana dariya.

"Ohoooo dai, kasan dai you have to respect me cus you are married to one of us now" Dariya Mugunta  yafashe dashi sanan yacigaba" Ba ta ba sani Dr. Essha cry cry baby bane Sai yau, kana da Babba Aiki a gabaka" Fawaz yafada still Yana Dariya..

"And that's why she's my Baby"Aliyu yafada Yana Murmushi

"Ahh Allah gabadaya a gajiye nake " yafada Yana Stretching  hanneyasa

"da Allah ka haura ka kiramin tawa Baby kafi kowa sani yadda nayi kewata" Fawaz yafada Yana kanne mishi ido harda  daga gira daya sama..

Aliyu Murmushi kawai yayi Yana jijiga Kai yace

" Allah ka Kirata kawai su sauko" Yarage Murya sosai

" kafi kowa sani inta fito a dakinan Essha Kuka zatayi nagaji dagani Kukata Allah.Please ka Kira Sumy Sai su sauko tare please "

"Okay nagane Zan kiranta, ama fa da sharadi?" Fawaz yafada Yana kutsa Dariya

"Ohhsjj Harda Kira a waya ma Sai anyi cin Hanci?"

"Ai ba cin Hanci bane, ka manta Shugaban kasarku ya hana aiki banza, inko ba kashiryabs.."

kallon wristwatch dinshi yayi ya nemi guri ya zauna

" Yanzu Karfe 9:45 kaga kenan Goma ta kusa haka zamu tazama har safe mu barsu su ta hirarsu duk muyi zero_zero kenan wazai fi cutuwa?sabo Ango Kai kenan"

"Toh toh Naji Buddy kafada ko Mai Zanyi at this very moment, ama fa Kasani zankama kane"

Fawaz yayi dariya

"Eh Naji ai duk laifika ne, kai kajawo so you have to face the consequences"

"Banganeba Mai Hadi sharadi da ni kuma.?"

"Ba ka tsaya kallon love ba har aka rude dakai ka ka sa nuna sunaka" labari betting dinsu da Sumaiya ya bashi Yana mita..

Aliyu Abu ma Dariya yabashi yace" So yanzu Mai kakeso nayi?   Kawai Mummy zaka ajewa little ones kuyi wucewarku" yafada  Yana Dariya

Fawaz harara shi yayi yace" Tare da ku zamuje Kuma duka komai Kai zaka biya ehen I don't want to go broke dun kawai zanje kallon kwallo" yafada Yana Mikewa daga zama dayake..

"Naji in wanane Matsala ka angama, ka sanar ma su Haidar su shirya Next week muna Qata__ar In Sha Allah"

"Haba Buddy dagaske kake? "

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now