AA

165 3 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
           *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

      _WRITING BY_
          _J Hajara_

*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻'''
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
______________________________

2️⃣7️⃣&2️⃣8️⃣

Nan take ya dialing number Aliyu, number akashe, yanaa trying ba adadi, yace bara na mishi video call" ..ya jayo laptop nashi, daya Dana number Aliyu ko ringing baiyi sai yanuna disconnect, inyakara trying abun daya yake nunanawa.. .. " bara nakira ammishi dai naji ko lafiya" yakirasu duka bawanda ya dauki waya..lokaci kam su Ammi sufita dukasu suduba ko aganshi ,Basu fita da wayaba... Ranshi ya Soma baci kawai yace bara yamusu video call direct da number gida yaga ko lafiya...layi ya Soma ringing ba'a dauka har Kira ya dauke, yasake dialing ...

Rahma da shigowanta falon kenan taga Kira Daddysu, wana abun dai kamar tv ya bayana sai surutu yake Yana cewa" alert alert Daddy  is calling" da gudu tafita sukaci karo dasu Ammi a hanya..

Jiki a sanyaye tace" Ammi daddy ne ke Kira Kuma video call ne"

" Inalilahi waina ilaihi raju'un" shine abunda Ammi ke ta nanatawa. ..

"Ammi kawai muje mu amsa Kar anunamishi komai nafaruwa" Suleiman ya fada...

Siyama tace" eh haka za'ayi Ammi "

Suna shiga wani Kira nasake shigowa, duk suka zauna suka natsu kamar ba komai..Haydar ya picking kira... Tycoon ne ya bayana a screen, dun dole duka suka sa murmushi dole,ya bin ya parlor da kallon daya baya daya, suka gaisheshi ciki girmamawa, ya amsa..

Ya Kai dubanshi ga Haydar ya jefa minshi tambaya" Haydar ina takwaraka?"..

Haydar yaji tambaya a bazata ya kasa motsi in ya kalli Ammi sai ya kalli mami... Ammi ta mishi Alama yayi shiru...

" Haydar nace Ina abokika? Yasake tambaya

Haydar ya tsure ya rasa wani amsa zai bashi ...

Sofia ta amsa charaf idota da haweye ta Soma magana tace" Mami , Ammi kuyi hakuri, ta juya ta kalli tycoon tace"  Daddy Yaya tun safe yatafi kaduna, kuma Ummi ta Kira tace baizoba, ba Ina ba'a duba ba'a ganshi ba" ta fashe da kuka ...

Isa yasa hannu akai yace " shikena yau munshiga uku"

A fusace Tycoon ya Mike cike da kidima da razana har jikishi na Bari yace" Aliyu nawa ne ba'agani ba tun safe" kit ya kashe Kira....

Mami da Siyama suka fashe da sabon kuka... Ammi tayi lalashi har ta gaji ita kanta daurewa takeyi.. su Fawaz ba motsi sanda aka Kira sallah la'asar tukun suka Mike zuwa masalaci ...

Tycoon na katse Kira jikishi sai rawa yakeyi, yakasa natsuwa ... Yace" ismail maza maza kiramin pilot " ba da jimawa sai ga pilot ya karaso...

Yace" muje ku Nigeria zamu koma yanzu na"  Yana jikishi na bari...

Ko yajira a bude minshi motar dankashi ya bude yashiga, aka tada motoci sai airport, private jet dayazo dashi ya wuce direct ya shiga , da sauri guards suka bi bayashi suna shiga jirgi na tashi.. bada jimawa su ka sauka Nigeria, kaduna airport , da sauri guards suka sauke motoci dake ciki jirgi.. saboda emergency iri haka suke ajewa..

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now