Essha

209 9 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
*DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

BY*
*J Hajara*

🌍 *MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚 🖊️

*M.W.A*

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
____________________________

*Dedicate this page to my lovely daughter AISHA 🥰she's priceless to me❣️❣️💃💃 dear kiyi yanda kikeso da page din naki ne🥰😘😘😘*

6️⃣9️⃣&7️⃣0️⃣


Tycoon ya dialing number, ya Soma ringing ba a daukaba, karshe Anty Mai yake zumunci 😄 ne ta amsa" The number you are trying to call is not answering please try again later thank you" Kira ya tsinke.. ya sake trying Wana karo sai yasa Kira a loudspeaker, Kira sai tir tir yakeyi Yana ringing ba'a dauka ba, hankali kowa ya dawo kanshi, har Kira ya tsinke still ba a daukaba, bai hakura ba ya sake dialing number..

*************************
Bangare Essha dukasu zaune suke a ciki police station na Apo dake na gari Abuja, ba abunda takeyi sai kuka, Su Daddy duk jikisu yay sanyi, a lokaci ne Essha ta Soma ji wayata na ruri ta Share hawaye ta juyo da waya taga special number ne Mai 0800000000(😁😁Kar wata fa ta Kira number Tycoon ni dai ba ruwana 😁)

Number yabata tsoro taji gabanta ya fadi ta kalli Daddy Tace" Daddy my phone is ringing na amsa kaga new number ne"

Daddy k ya karbi waya daga hannuta Yana kallo number nata rawa a gaba screen, har Kira ya tsinke Daddy bai accept ba..

"Layi naki new sim ne? "Daddy ya tambaya

"Eh Daddy, jiya nasa, Kuma number ne nabada aka duk Wanda yaga Sadik ya sanar damu ta layi" ciki sanyi murya ta fada..

Walid yace" Daddy ku amsa kira insu sake Kira, kila ayi sa'a Mai number Wanda ya gashine please Daddy don't ignore the call"

Inspector naji haka ya karaso ya karbi waya daga hannu Daddy k yace" No, amsa Kira is very risky, wanan number bai zai wuci number kidnapper's din bane, so baza mu amsa ba har sai muhada da nau'ra da zai tracing number"

Daddy k yace" inspector kayi gaskiya ana"
Bai gama rufe baki ba wani Kira nasake shigowa, inspector yaki dagawa har ya tsinke ya ciro waya shi zai kwashe number wani Kira ya sake shigowa, Essha ciki zafi nama ta Mike ta warce waya daga hannu inspector , yazo da niyya zai karba tayi sauri ja da baya, ta Danna receive tasa a kunne Tana kuka..

Tycoon naji a amsa Kira yayi ajiya zuciya...

Essha tana kuka tace" please ku gansa ne, Yana hannuku, da Allah ku taimaka don't harm him, duk abunda kukeso zanbaku da Allah Kar ku cutar dashi"

Tycoon bai amsaba, Aliyu naji sauti murya dake fita a ciki waya yaji zuciya shi na bugawa fat fat da sauri ya rike saitin guri, yanaji kamar yataba sani Mai murya,Yana rike da saiti zuciyarshi yanemi guri ya zauna a kasa carpet dabas, duk ana kalloshi, shikanshi ya rasa maike damushi, tunani ya Soma a'ina yasa Mai murya, where? When?

Yana kan haka yasakeji sauti murya ciki waya Daddy shi na" please please kuyi magana da Allah" ciki murya kuka Essha ke magana..

Haka kuwa yakara rikitar da Aliyu, ya rike Kai dayaji Kamar Yana juya minshi, murya na mishi amo a kunnuwan" please please"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now