Daga Tatara

247 9 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
     *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

  *WRITING BY*
*J Hajara*

🌍 *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* 📚 🖊️

      *M. W. A*

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________

 
8️⃣5️⃣&8️⃣6️⃣

Aliyu yace" dama.. dama Baba kana raye?"

Mallam ya murmusa yace"ina raye Dan na, sanadiyar ku ne Allah ya azurtani har nakawo mataki danake a yanzu, a kullum bani da wani addu'a dana ke rokon Allah face ya nuna min Ranar da zangaku na mayar muku da hakkiku, a gaskiya naji Dadi ganiku Alhamdullilah Alhamdullila Alhamdullilah"

Aliyu yace" Baba wani hakki Kuma? Baba nasha wuya wajen neman ka, har kauyeku naje aka sanar min ka tatara ka bar gari Mai....."

Mallam yayi murmushi ya katseshi yace" Zauna yaro.. zauna tukum nabaku labari dalili na na Bari gari a Rana"

Aliyu ya kalli Essha itama shi take kallo idon ta cike da kwalla, Aliyu yayi murmushi ya Mata Alama ta share hawaye karta bari su zubo.. Essha ta share ciki sauri ta Mike ta bashi kujera dake gefeta ya zauna, Essha kallo juna suke ita da Aliyu ba ko kyafatawa.. Aliyu Mamaki canzawa ta yakeyi, Deep down murna yakeyi dun ga duk alamu Babyshi sonshi take, ko Bata fada ba kwaya idonta su shaida mishi haka..

Mallam na kallonsu Murmushi yayi ya girgiza Kai sanan ya kakare murya.. Essha ta sukunyar da Kai Alama kunya ya kamata..

Aliyu ya susa Kai Yana murmushi yace" yhkr Baba am..am cigaba" ya fada Yana stammering..

Mallam ya gada Kai yana murmushi yace"a lokaci da suka kebe ku a wanan bukka,  baya su wuce jin iri ihu dake fita daga ciki bukka ne ya firgita har ta Suma jikana gata"

ya nuna Wanan Mara lafiya.. Aliyu ya susa Kai ya sanda Kai kasa in zai'iya tunawa Essha ce ke sharara Wana ihu  sakamako 😉(😁😁basai na fadaba yanuwa😁) ya dago ya kalleta Yana dariya kasa kasa ta baka Mai harara tana murguda baki...ya shagwabe fuska Ya hada hannu Alama tamishi afuwa.. yanda yayi bakaramin dariya yaso ya Bata ba.. ta dake ta kauda fuskar.. zaiyi magana kenan yaji

Mallam nacewa"naso na dauketa mu gudu a lokaci ama sai tsoro ya kamani,  kila Basu wuce ba suna Baki titi, ina kallo yanda Wanan Hajiya ke sharba kuka abun tausayi, narasa yanda zanyi, can wani tunani yazomin aka nashiga kurmi daji ko Allah zai sa na samo ruwa da za zuba Mata ta farka, ciki san da na taka na dauko Wana gora na lacasera da suka baka dole kasha, na dauka na fasa daji na tsoro fal Raina, sanda nayi tafiya Mai nisa ciki ikon Allah nacikaro da wata korama  ciki sauri na ciko gorana na dawo guri Nan dai da suka tsaremu,ina zuwa sai baga kowa ba, su Hajiya na duk su watse,bakaji motsi komai gabana ya tsanata faduwa na Rashi ganisu, Ciki sauri na nufi inda na bar jikata kafi na karasa na samo ji Motsi daga ciki Wana bukka, ciki sauri na labe a baya bishiyar darbejiya dake wajan, Ina labe ba'abunda jikina keyi sai Bari Ina addu'a Allah yasa Basu taba min jikan ba, dun driver da passengers da suka taremu duk su kashesu a gaba idona, daga inda nake labe na leka sai naga daya daga ciki Yan kungiyar ne ya fito da Kai rataye a kafadashi, riga jiki daka kake tsanye dashi gefe daya duk jini ya batashi gani haka ba karami firgita nayiba, ina kallo ya sa ka cikin Motar ka na ya ja motar yabar daji.. Dagani haka nafi awa daya a labe agun Ina sallati tsoro ma yahani motsawa..can dai Naga ba sarki sai Allah nafito na karasa wajen Hasiya(jikashi) da mamaki na tarda inda na barta na zuba Mata ruwa dake hannu na, ciki sa'a kuwa ta farka a lokaci.. cikin sauri na azata abaya na dun lokaci batafi Yar shekara goma ba, ina mikewa idona ya sauka aka Wana kudi da su ka sani na Ciro daga baya boat Dinka, pounds ne har badir biyu, kudi Sadaki Matarka,  har zan wuce nabar kudi wani zuciya yaraya min kawai na dauka daga baya na nemanku na baku hakkiku, dun basan ko nawa bane, ina fita Baki hanya Dakar nasamu motar da zai kaini kauyena, wurare karfe 6 ne na yamma mu Ka isa. Muna zuwa baya mun natsu na ba Mai daki na labari abunda ya faru damu yau.. ganta zaune Qulu,  labari ya firgitata, jin nafada musu suna gari na yasa ta bani  shawara da mubar gari dun zasu'iya bin bayana. Haka cikin dare muka hada inamu inamu mukabar Wana gari zuwa Lugbe, wani gari ne dake Nan Abuja.. muna rayuwa mu ciki kwanciya Hankali.. baya shekara daya da faruwa haka watarana na bude Ghana must go dina Ina neman wani tsoho littafina na adini na cikaro da Wana kudi dai.. na nuna ma Mai dakina taban shawara da na Kai 🏦 banki a canxo zuwa na Nigeria na riga sana'a dashi Ina ju juyawa har Allah yasa nagaku sai na mayar muku da hakkiku, haka kuwa akayi Muna zuwa banki, nasamu wani daga cikisu Mai kirki dun bamai tayani dun Banda Dan, Dana koya daya kenan Allah yamishi rasuwa shi da maidakishi a Sanadi gobara.. suka barni da marainiya gata" Mallam na fadi haka haweye na zuba daga idonshi ya sanya baki Babban rigashi ya share..

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now