Bakama bane II

185 9 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
*DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️


*WRITING BY*
*J Hajara*

🌍 *MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION* 📚 🖊️

*M.W.A*

_Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
____________________________

6️⃣8️⃣

Tycoon jiki na Bari cike da tashi hankali ya ciro wayarshi a aljihu shi ya bude ya dialing number Aliyu, buga daya Aliyu yayi picking, ya Soma gaidashi cike da girmamawa.

Tycoon bai ba amsa ciki baci rai yace" Aliyu kana ina ne? "

Aliyu yaji tambaya a bazata yace" Daddy ina India mana na fadama ko ka Manta ne? Lafiya dai ko naji murya ka haka?"

Tycoon bai ko Amsa tambayar ba murya na rawa yace" inasa gani ka, na baka na da some hours Aliyu ka dawo gida"

Aliyu ciki rudewa yanayi da daddy nashi yake sounding yace" Daddy laf......"

Tycoon ya katse shi a tsawace yace" bana san ji wani tambaya daga baki ka I said come back home" ya Fada a tsawace

Ya kashe waya kit, jikishi na karkawa yayi Kama zai fadi da sauri Ammi dake gefeshi ta tareshi ya zauna Yana kada Kai cike da damuwa....

Duk parlour akarasa Mai baki magana Dan duk a razane suke Aliyu ne da Dan Kai abun da mamaki yake..

Tycoon ya daga Kai ya kalli Sadik da duk ya tsorata da gani canzawa shi lokaci daya ya ka kulo murmushi yace" come"

Yaki zuwa ya makale ma Isa a jiki Nan ya Soma kuka Wai sai su koma dashi guri mummyshi, lalashi duniya ama Sadik yakiyi shiru, da suka tambayi a ina mummy nashi take, ko amsa su baiyi ba ya cigaba da kukashi...

*************************

Aliyu naji Daddyshi ya kashe kira ya Soma bin waya da kallo, ya soma tambaya kanshi" mai yasamin Daddy? Ko dai workers nasu ne suke rikici basuyi aiki da ya kamata ba?
Ya ma kanshi tambaya da babu amsa, ya tabe baki ya Mike ya tada suhaima dake ta shara bacci a gefeshi, ya sanar Mata zan su koma Nigeria yanzu na. Suhaima ta Mike tana Bata fuska Tace" haba darling shekaran jiya fa mukanzo kace zamun koma da gagawa haka, ka Manta ne haryanzu fa baka Gama amsa medication naka ba"

Yace" Daddy ne yace mundawo Kuma yaban na da wasu awani yanason gani na"

Suhaima ta Kara Bata fuska tace" shin Daddy baisan baka da lafiya ba ne da zai ce ya baka na Dan some hours ka dawo, muna India ne fa ba gida nijeria ba"

Aliyu bai amsaba ya fara hada kayashi, ya fada toilet sauri yayi wanka ya fito, Yana fitowa Kira Daddy na sake shigowa, Suhaima ta amsa, Tycoon naji muryata ya katse Kira Yana ja tsaki..

Suhaima ta daga Kai ta kalli Aliyu tace" Wai Mai ke faruwa ne?"

Aliyu yace" Nima bansani ba, ta shi kawai ki shirya muje Kar yayi fushi"

Suhaima ta Mike tana ja tsaki ko wanka batayi ba ta bude jaka da Aliyu ya shirya musu Kaya ta fito da gown yellow ta shirya tsaf, ta tsaya kallo Aliyu da ke daura igiya sneakers dinsa fari, yayi kyau sanye yake da hoodie blue, ya hada da white jeans trouser. sai binshi kawai take da kallo tana murna a zuciya ta Aliyu ya zama nata har abada..

Yana Gama Shiri ya Mike ya kwashi wayoyisa yace" let's go"

Tayi gaba Yana binye da ita janye da trolley nasu har suka isa reception ya ma Yar ma ma'aikata hotel din keys ya fito, securities sukayi kanshi sa sauri suka karbi trolley da ke hannu shi...

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now