🤗

283 8 0
                                    


Suna fitowa baki hanya sukayi sa'a Nepep. Bestie tace" mishi Mai Nepep Bukar Ari'i zamuje ta Yumaco, mai nepep ya amsa da ok nagane shigo muje. Suna shiga suka Soma hira biki da suka fito na  wata Yar ajisu. Essha tace"
kisan maiye besty? Bestie tace ni akuyane da zan sani, sai kawai duk suka fashe da dariya, ama wlh guri KAMU na ya burgeni da kiyyi niyya aure kenan sai mugayato Mai decoration din ta miki cewa Essha.

Bestei tace" Lallai yariya ki rainani ke baki ce zakiyiba sai ni. Essha ta Bata amsa da iyye toh ni wlh Banda niyya aure.inshaallah sai nayi karatu likita.

Ni da Allah kiyi shiru da wanna batun  bakisa fa nufi Allah.ba sai dai kice haka.  Cewan bestei.
daidainan mai nepep yace"   mun'iso fa cewa Mai Nepep;
yawwa ga kudika mun gode.  

Bayan sun sauka Essha tace" Toh besty saina shigo anjima tafada tana murmushi,da Allah min shiru haka jiya kika shayani baga ki ba, please forgive me natsaya waya da Khalid ne har nayi bacci . Naji ,Khalid kam Yana ban tausayi tundashi yayi niyya aure yanzu kekam ba tabbas cewa besty.ni da Allah ki kyalleni Bata soyaya da aure nakeyiba,karutuna kawai.toh Essha Allah yazabe mana mafi alkhari. Ameen ta amsa ta shige gida.

Assalamualaikum? Wa'alaikumusala Amir ya amsa kanita Mai bi mata.mufeedat autarsu ta taso da gudu tazo ta rugumeta, Oyoyo Sis Essha ,yawwa autar mummy. Ina mummy ? Tana kitchen,kisan daddy Yana  azumi yau alhamis,  Eh hakane.baza naje na same ta, Wai Walid baka gani bane? Oh sorry sis,game Dina ne yatafi dani,kisan motar race Dina inbaka concentrate ba zaka fadi, dats y naki juyawa,Kuma sis saina fiki iyawa. Common jare yimin shiru naji. Daddy ya dawone? Eh ama su fita da khairat sunje chemist ta taka kusa. Subhanallahi 😣 Allah yakiyaye na gaba.Ameen duk suka amsa.  
Ta wuce kitchen wurin mummy. Mummy? Mummy? Mummy? Na'am haba Essha wana Kira haka kamar kiyi makanta,ko sallama fa bakiyi min sai kwala Kira cewa mummy.ohh so sorry mummy na.ya gida? lafiya lau.ya Kamu toh,wallahi mummy baki ga guri ba ya hadu,bara kigani. A Ina akayi mummy ta tambaya. A Ta'al Conference Hotel ne. Tafito da wani hadede waya daga ciki jakata sai walkiya yakeyi( iPhone x+)kenan.
Mum kigani,wow ama ya hadu, amarya ma turbakallah .ai mummy Bari kawai sufito amare. Kedai kalleni da shirmeki kije ki chanza Kaya kizo kishirya mun kan dinning daddy ku yakusan dawowa cewa mummy. Essha tace Wai wazai gamin khairat yanda za'a ririta kafana.kedai baruwaki jekiyi aiki Dana saki. Kk mummy. Ta wuce dakita gwani kyau dashi.tana chanza Kaya ta dawo ta Taya mum na jera Kaya aka dinning.suna gamawa aka fara Kira sallah mahgrib .

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now