In narasa Essha zaniya haukacewa

242 6 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
         *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

*Written by J Hajara*

🌍 *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* 📚🖊️✏️

      *M. W. A*

'''Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www. Facebook. Com/107980080946102? referrer=whatsa
___________________________

*Bismillahi Rahman* *Rahim 🙏*

9️⃣1️⃣&9️⃣2️⃣

Suna ficewa, yayi hanyar side dinshi, suna isa Bodyguard dake tsaye Baki kofa yayi sauri budemusu kofa ya Shiga da sallamarshi. Duk suka amsa da fara'a a fuskokisu. Aliyu ya sauke Sadik daga kafadashi Yana cewa"greet your uncles"

Sadik cike da fara'a yasoma gaidasu daya baya daya cike da murna ganisu. Dun yasa ba sosai dasu har nickname suka samai suna kirashi da *little buddy*.

Fawaz yace" zo boy"

Sadik da saurishi ya taho ya haye cinyan Fawaz dun Sadik akwai son jiki.

Fawaz ya shafo lalaulasa gashi Sadik da yasha gyara Kamar na uba. Ya Mai da kalloshi kan Aliyu cike da tsokana yace" Buddy, kafa yi babbar aiki ana Mai Kama da Kai ka dasa. Ba abunda ya baro naka"

Haydar yace" ai kuwa kamar yayi Kaki ne ya aje aradu Doctor taji maza" duk suka fashe da dariya.

Aliyu ya turnake fuska tam yace" dama abunda ya kawo ku kenan?

Basu bashi amsa ba sai ma Kara fashewa da dariya mugunta da suka sakeyi, sanda sukayi Mai isarsu sanan suka dakata. Aliyu uffan baice bai sake cewaba. Ya nemi guri ya zauna, ya rufe fuska da taffukan hannuwansa Yana sauke  wasu naunaya ajiya zuciya. Na parlor yay tsit, Sadik ya sauko daga cinyan Fawaz da gudushi ya karaso gefe Daddyshi yasa hannu yasa hannu ya dago fuskar Aliyu , ya tsorata dagani haweye na malala a fuskar Daddy nashi.

Nan muryashi yasoma crack kamar zaiyyy kuka yace"  Pa..paa what... What happened to you? Why are you crying?

Su Haydar naji haka suka mike suka zageyeshi ciki sauri hankali su a Tashe.

Hafiz ya kalli Suleiman ciki tausayi Aliyu din, y whispering mishi cewa" Mehn we can do this, we have to tell him what's going on, his down Kar wani ciwo fa yasameshi. Ni dai zagayamai Ammi tayi hakuri dani"

Suleiman yace" yes Nima abunda nake gani kenan kawai mu sanar dashi, Wanan akan So zai iya.... Bai karasaba Sadik ya katseshi yarike Mai hannu idonshi fal da hawaye yace" Why is my papa crying?

Sadik bai jira amsa Shiba ya juya ga Daddy shi yasa hannu ya share Mai haweye, Yana sharewa waesnsu na sake zubowa.

"Papa why are you crying? Please stop crying, My Mummy said is only weak people that cry, and I know my Daddy is strong then why are you crying please stop shedding tears Papa"

Aliyu ya rugumeshi. Haydar duk jikisu yay sanyi sai kallo juna suke daya baya daya kamar marasa gaskiya.

Sadik rugume da daddyshi da haryanzu Haweye yakeyi. Sadik yace" papa why are you crying? Please stop it hurts me"

Aliyu ciki wani wahalale murya Mai cike da damuwa yasoma cewa" Boy ya ya bazanyi kukaba? When nobody care about my feelings anymore, Ammi da Mami su daina tausayi na, Friends Dina ma Haka, nd Your mum she.. she doesn't love me, she hate me and am afraid of loosing her , Boy I don't want to loose her again , I will die in na sake rasata, Right now my heart is bleeding ji nake kamar zan rasa Raina"

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now