First day at work

262 11 0
                                    

👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️
     *DOCTOR ESSHA*
👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️👩‍⚕️

  *WRITING BY*
*J Hajara*

🌍 *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* 📚 🖊️

      *M. W. A*

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.🤙🏻
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________

      7️⃣ 9️⃣&8️⃣0️⃣

Washegari....

Essha kirra Sallah Asuba na farko ta farka, ta  zuba tagumi tana tuna mafarki da tayi jiya, Through out dare jiya  mafarki Aliyu ta rigayi, ta sauka a hankali ta isa gaba mirror, ta kure ma mirror kallo tana bin kanta da kallo, she can believe herself yesterday night mafarki Shi tarigayi playing love together, ta fuzar da iska baki" ya Allah Kar kasa na fada son Wana bawa nan naka, ya Allah Ina roka kar kasa mafarki na na jiya yazama gaskiya, I hate him I hate him"

Taji wani zuciya na tambayata" why did you Hate him?  Ta tsaye shiru kawai ta kasa ba ma kanta  amsa, jiki a sanyaye ta fada toilet ta Dora alwala ta fito ta shimfidar daddumar ta gabbatar da Sallah nafilah raka'a biyu, ta na idarwa aka tada Sallah Subhi ta Mike ta bin Sahu ciki natsuwa take Sallahta harta idar ta zauna zama Azkar da neman Zabi ubangiji ta Dade tana rokon har gari ya Soma haske Essha Bata tashi daga kan daddurma ba tana ciki casbaha ta somaji wayata na ringing sanda ta shafa Addu'a sanan ta Mike ta lalubo waya daga  kasa pillow,  new number ne kafi ta daga Kira har ya tsinke, zata aje wani Kira na sake shigawa  ta daga kafi ta yi magana aringata "Aminci Allah ya tabbata agareki ummul Sadik?

Essha ko ba'a fada mataba tagane Mai murya ta yatsine fuska kamr Yana kallota zata dialing guri katse kira. Aliyu ya katse ta ciki sauri yace"Baby please don't cut my call"  Kamar kuwa yasa abunda tayi niyya yi kenan.

Can kasa makwoshita tace"maye"

Ciki murya nandan dai dayasaba narka da ita taji Yana cewa" Baby Ni fa kawai nakirane naji lafiya ki dis morning, so tell me did dream about me? I know kiyi Dan zuciya na bazata min karyaba so tell me did you?

Essha ta rolling idon koba komai Haka kawai taji tana ciki nishadin daji muryashi maimako ta amsa tambaya sai kawai taja tsaki ta kashe waya.  Tana kallo wani Kira nasake shigowa Taki dagawa har ya tsinke. Wani Kira ya sake shigowa ama different Number da farko kamar ba zata amsa ba, can dai da Kira ya daimaita ta daga zata balbaleshi kenan taji murya mace ce na cewa" Good morning Doctor am Joyce Emmanuel,calling from National Hospital Abuja, Ma we are calling to Inform you about your Resumption to work Today"

Essha ta dafa Kai tace" ya sallam ashe ma yau ne?ya Allah karabamu da tashi hankali"

Taji Mai Kira nacewa" Ma are you there?

Essha ta gyada Kai ta shaida mata Kar su damu she will resume today inshallah ta kashe kira ciki sauri ta fada toilet sauri sauri ta yi wanka ta fito ta shirya ciki lafiyeye wani atamfa riga da skirt ya Mata kyau sosai, light makeup tayi sanan ta daura daukali na das iri dauri na dai na Zahra Buhari,  ta kalli kanta a mirror ta saki murmushi dun har ta manta Ranar da ta saka atamfa sai yau, wawuu she looks beautiful and cool, ta ciro After dress ta Dora ta yafa karamin gyaleshi ta dauki handbag dinta kalla Kaya da ke jikinta ta  kwashe wayoyita ta fito. Tana fitowa ta tarar da duk Yan gida a dinning suna Breakfast, ta karasa wurisu a hankali dun sai yanzu ta tuna rabon ta da gani Daddy ta tun jiya da Ranar lokaci da ta barosu a gida Sarki.  Nan take taji gabanta ya fadi dun ta Tuno da maganar Mai da auresu da Aliyu a hankali kamar Mai shiri kuka tace" yanzu shikena na ma Daddy Rashi kunya na bashi kunya a gaba jama'a, Allah yasa dai baiyi fushi dani ba Dana bann...

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now