✨✨✨

231 10 0
                                    

Doctor Essha
👩‍⚕️
Written by J hajara.

1️⃣3️⃣&1️⃣4️⃣

Ammi tace"Amma Aliyu bai kamata ka mareta ba kaga ita mace ne,dakata tazo tace ta na sonka ai batayi laifi ko Rashi kunya ba,kamata tarihi Ma'aiki (S.A.W) lokaci da Nana khadijah (A.S) tazo tasamaishi tace tana sonshi ai hannu bibibbiyu ya karbeta"

Yace"Ammi a gsky bana son Salmah"

Ammi tace"ok naji, ai sai ka mata magana na fahimta Wanda baizai daga mata hankali ba,har ya Kai da Mari, kasan zuciya ba Kashi ko?

Yace" Ammi are you supporting her"

Tayi murmushi tace" Aliyu har yanzu bakasan so bane shiyasa kake Wana maganar"

Yace" toh Ammi naji u r just supporting ur daughter shiyasa"

Ta jijiga Kai tace"a'a Aliyu bahakabane"

Yace" naji Ammi yanzu ya kikeso ayi"

Tace" inaso kasame ta ka Bata hakuri"

Yadaga kanshi daga kafadata yace"Ammi hakuri fa!

Tace" eh hakuri mana, kace mata ka dauke ta ne a matsayi su siyama tayi hakuri baza kaiya aureta ba, ka lalasheta nasan cewa batasa da maganar aure ka ba,ka fahimtar da ita har tagane ama ba duka ko zagi bane zakayi, abun yadace kayi kenan"

Yayi shiru Yana tunani sai a lokaci da Ammi tace aureshi yarage wata uku sanan ya tuna da wani zance aure yayi ajiya zuciya.

Ammi tace"Aliyu are you with me? Ya daga Kai Alama eh.
Tace" yawa Dan mamishi tashi muje kaci abinci ga la'asar ya gabato tundama abunda yakawoni kenan"

Suna sauka sukaji sallamar su fawaz dukasu hudu sukazo fawaz, haydar, Suleiman da Hafiz suka gaida Ammi tace" Hafiz tundama Kuna gari shine ko ku laikamu sai yau duku ga aboki ku yazo ko?
Dukasu kowa sai soshe soshe Rashi gaskiya sukayi.

Ammi tace" ku kyauta"

Suleiman yace"Ammi aiki ne ke taremu shiyasa da Allah kiyi hakuri"

Haydar yace" wlh hakane Ammi ba time"

Tace" ai gashi kuzo duba abokiku ko?Wai ma na tambeyeku tun yaushe ku ka dawo?

Aliyu na gefe Yana musu dariya, suna ta mishi signal yacecesu, ya daga musu hannu Alama Babu ruwashi,

Aliyu yace"Ammi ai yau Friday satisu daya kenan da da dawowa,

Tayi murmushi tace" ohh Allah ya taimakeku,toh ku taso kuci abinci saura naji wani yace min ya koshi"
Ai da sauri suka hau kujera dining.

Fawaz yace" Ammi tundama yunwa mukeji"

Ammi tace"gwaraye kawai"
Dukasu sukayi tsit, dun suna amsa wani jamb question ne zai biyo baya 😅

Tayi serving nasu fried rice da farfesu kaza, sai fruit juice da salad, tace kawo ya cinye yabani empty plates"
Ta fice daga part din, Tana fita suka sauke ajiya zuciya .

Fawaz yace" Kai buddy yau kayi amfani ka cecemu daga jamb question din Ammi😅duka suka fashe da dariya.

Hafiz yace" gobe fa Alhaji na zai tura manya gidasu my queen"

Haydar yace" shege Kaya kace kashirya kenan"

Yace" eh mana"

Suna hira sunaci abinci, Aliyu kam ba wani ci yake ba, kwata kwata hankalishi ma bashi aguri, sai juya cokali yake tayi, Suleiman ne ya lura dashi, ya dafashi yace" buddy are you okay? Mai ke damuka? Duka sukayi shiru hankalisu ya dawo kansu. Bai amsa ba ya Mike daga dining ya wuce parlour, ya kwanta shiru, Suma kowa jiki a sanyaye suka bi bayashi,  fawaz ne ya katse shiru dacewa" Wai buddy Mai ke damuka ne? Aliyu yamike ya zauna, ya Soma Basu lbr abunda Salma tamishi, sai jimami kawai suke,  haydar  ma abun yafi damushi, don tunda yaga Salma yake ji Sonta a ranshi, Ashe ita ga inda ta dosa, yace" Aliyu bai kamata ka hk ba, abunda Ammi ta fada tayi gaskiya ka sameta kuyi magana ta fahimta, zataji dadi a ranta"  duk suka goyi baya magana da haydar ya fada,  yaja wani dogo tsaki, sbd ya tuna da batu suhaima.

DOCTOR EESHA👩‍⚕️Where stories live. Discover now